Shuaibu Adam

Shuaibu Adam

Share

My name is shuaibu Adam Bagwai, I was borned in 1995, at bagwai local govt. I would primary and secondry all in Bagwai town.

Photos 20/07/2015
11/07/2015

*** jama'a barkanmu da wannan lokaci, na 11 ga watan yuli shekara ta 2015, wanda kuma yai dai-dai da 24 ga watan RAMADAN shekarar hijra ta 1436. Kuma lokacine daya kamata ga dukkan musulmi ya rubanya IBADA, musamman a wannan lokaci na goman kashe, domin yalwatuwa da rahamar UBANGIJI. Fatanmu ALLAH ya amshi IBADUNMU yaiman kyakyawar sakaiya da gidan ALJANNA. ALLAH yasa mudace.

06/07/2015

Yau litinin 6 july 2015, nake maku fatan alkhairi, dafatan kunyi sahur lafiya, ALLAH yanuna mana lokacin buda baki. Ameeen

04/07/2015

Kwanci tashi kayan ALLAH, azumi nata tafiya lada kuma na karuwa, ALLAH kabamu ikon ribata da ladayen da s**a rage acikin wannan wata mai albarka, ameen.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Kano