Allah ka raba mu da yan iska
Kwankwasiyya youth team Kano municipal
To support Eng Rabiu Musa Kwankwaso in his presdential Ambition and Abba kabir Yusuf mobilization
Zazzafan martani zuwa ga sunusi bature daga bakin Isa Dan Aljanna
Allah yasa mu dace 🙌
Allah ya kiyaye mu 🙌😭😭
09/06/2026
"Duk ɗan Kano mai hankali ya zama dole ya ƙaunaci Kwankwaso domin yanzu ne ya tabbata mai kishin al’ummar Arewa."
Alhaji Shehu Yusuf Yakasai( Mai ayi Dan Allah), Ɗan Siyasa a Najeriya.
08/06/2026
Maganar Shugaban NDC na kasa Ya chanza wasu yan takar karu Gaskiyane...
Abunda mutane basu sani ba shine Duk wani mai mukami yanason Nuna shi me iko ne.
Ana yaɗa muku labaran karya domin A karyar muku da gwiwa, daga nan se kuji a ranku babu yadda za'ai tinubu ya faɗi zaɓe kuma bayan kunsani ƙoƙarin duniya Tinubu yazo Na uku.
Sedai yanzu kan mutane ya waye. Har kullun kana yada farfaganda sukuma suna fahimtar zal|ncin ka.
Duk wannan abun anayi ne sabida sunsan Bazasu taɓuka komai ba a zaɓen 2027. Sun bar kasa babu tsaro, sun lalata bangaren tattalin arziki.
Hatta yan uwansa Yarabawa Peter Obi suke so. Shine dalilin yin wannan murɗa murɗar. Kada kubari farfaganda ta hanaku zaɓen wanda kuke so.
Ba wani abu bane dan shugaban NDC Dickoson ya nuna shima yanada Power hakan ma wani lissafi ne na siyasa. Duk wanda Kwankwaso ya tsayar a jahar kano sune yan takara, kuma muna musu fatan samun nasara.
NDC Nasara Nigeria is OK
Kano Se Comrd Insha Allah.
Abdallah Karwai ✍️
8/june/2026
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a NDC, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce shi da Peter Obi na da abubuwa da dama iri ɗaya.
Kwankwaso ya kuma bayyana yadda alaƙa take tsakaninsa da Atiku Abubakar.
Allah na nan
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
700231
