Kwankwaso is our herro

Kwankwaso is our herro

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwaso is our herro, Political organisation, Dorayi, Kano.

05/01/2026

Shafin kwankwaso is our hero na taya mai girma gwamna murnar chika shekara 63 da haihuwa Allah yaqarawa rayuwa Albarka

saqo na 2 dan Alfarmar shugaba s a w gwamna ka rufa mana asiri karka tafi apc bazamuji dadi
kwankwasoisourhero

Photos from Kwankwaso is our herro's post 07/12/2025

Kano Deputy Governor, His Excellency Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo journeyed To Bauchi State To Convey Condolence Onto The Family Of Late Sheik Dahiru Uthman Bauchi 'A Rigorous Islamic Preacher" Who Passed On 27th November 2025. May Almighty Grant Jannatul Firdaus As His Final Abode. Ameen

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Ziyarci Garin Bauchi Domin Ta 'aziyya Ga Iyalan Marigayi Sheik Dahiru Usman Bauchi.

Sadiq Khalifa📸
Deputy Governor's Aide On photography
07/12/2025

04/12/2025

Nune da muke a tsarin mu, da yake batawa wasu rai. Mu shine nasarar mu, arziki ko mukami baya canja mutum, yana fito da kalar mutum ne ta ainihi. Duk wanda ya ci amana, dama maci amana ne.

27/11/2025

انا لله وانا اليه راجعون

Al, ummar musulmi duniya munyi babban rashi
Allah yajaddadawa sheak Dahiru Usman Bauchi

Muna miqa saqon ta aziyyarmu ga dukkan yan Nigeria baki daya

26/11/2025

National Leader of the New Nigeria People's Party (NNPP), His Excellency Sen Rabiu Musa Kwankwaso, today Wednesday (26th,November.2025) received a distinguished delegation from CREDCO - Crown Resources
Development Co. Ltd. at his residence in Maitama, Abuja.

The visit was aimed at updating the Leader on the outcome of the recent assessment mission to Kano by a team of experts on renewable-energy solutions under the CREDCO-CDI Consortium. The Consortium is partnering with the Kano State Government to advance power and renewable-energy development initiatives designed to strengthen the state's energy capacity and sustainability.

The delegation was led by Alhaji Idris Muhammad Madakin Jega, who presented a comprehensive briefing on the progress, findings, and prospects of the ongoing initiatives.

The team also included the following distinguished members:
1. Amb. Munir Liman
2. Amb. Nicolas Elah
3. Engr. Hussein Labbo
4. Engr. Barni Ojiah
5. Engr. Ottitas
6. Mr. Ronaldo

05/11/2025

Abu namu maganin a kwabe muna gayyatar kowa da kowa

Wanda bai samu halartar muna baran addu'a

Daurin auren Pro I na wan nan kungiya

22/09/2025

Inalillalahi wa inna ilaihirrajiun

Tare da dukkan juyaye nake sanar da yan uwa rasuwar mahaifiyar daya daga chikin jajir tattun matasan da aka kafa wan nan qungiya dasu Wato Salim khadi Sa I'd muna Addu'ar Allah yajaddada rahamarsa gareta Allah yasa mutuwa hutuce gareta Allah yasa taje inda hankalin ta zai kwanta

Allah yabawa yaya da zuriarta haqurin jure rashinsta

Dan miqa saqon ta aziyya +2349064934376

10/09/2025

🚨Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce irin jarabawa, hawaye, da tashin hankali da ya sha bayan zaben 2023 ya kara zurfafa kudirinsa na kawo sauyi a jihar nan domin amfanin al’ummarta.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin din da ta gabata yayin kaddamar da majalisar shura a gidan gwamnati dake Kano.

Da yake tunawa da gwagwarmayar da ta biyo bayan nasarar da ya samu a zaben, Gwamna Yusuf ya ce tafiyar sa zuwa karagar mulki ba abu ne mai sauki ba.

"Na fuskanci kalubale mafi tsanani a rayuwata bayan zaben 2023," in ji shi. “Amma ta wannan kalubale da hawaye, na ci gaba da jajircewa wajen yi wa Kano hidima, har yanzu ina nan saboda karfin Allah, ba don wani mutum ba.”

Ya kara da cewa, yayin da da yawa s**a tadeshi shi, Allah ya sa ya zama gwamna a 2023, kuma Allah ne kadai zai iya tantance makomarsa a 2027.

"Shugabanci baya hannun mutum," in ji shi. "Allah ne ke sanyawa kuma yana cire shugabanni yadda ya so."

Gwamna Yusuf ya jaddada cewa dole ne shugaba na gaskiya ya mai da hankali kan ayyukan da za su daukaka jama'a, ba wai don cimma wata manufa ta siyasa ba.

"Ko na sake neman takara ko ban sake tsayawa takara ba, aikina shi ne in ci gaba da gabatar da shirye-shirye masu ma'ana wadanda za su amfanar da masu zabe," in ji shi.

05/09/2025

I felicitate with the Muslim Ummah in Kano and beyond, as we celebrate the noble occasion of Eid-el-Maulud.

May we continue to reflect on the teachings and practices of Prophet Muhammad (SAW) for our greater glory. -AKY

05/09/2025

Amadadin yan wan nan kungiya da duk membobinta muna taya Al’ummar musulmi barka da zagayo war haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu s a w

Barka da ranar maulidi

Allah yaqara mana qaunar shugaba manzan Allah s a w

03/09/2025

Majority leader na qaramar hukumar kumbotso
Mai girma counsellor na mazabar chiranchi
Allah yakai matsayi gaba

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Dorayi
Kano