25/11/2023
GODIYA DA TAYA MURNA
Babban Yaya kuma Uba Alh. Qs. Anas Adamu Muhammad (Anas Lubell) MD/CEO Salbrix Nigeria Limited ya Gwangwaje Kannensa Muhammad Rasheed Zakariya Adam da Usman Jauro da Gida Yalwatacce kirar Zamani a cikin Birnin Gombe tabbas Alh Qs. Anas Adamu Muhammad yayi abin a yabamar kuma wannan Hali abin koyine ga dukkan wanda yasamu dama a Rayuwa tabbas muna Godiya da irin wannan Abin Alkhairi muna Addu'ar ALLAH yakara Arziki mai Albarka yakara Budi yabiya k**a dukkan Bukatunka Duniya da Lahira, yanda kasa Farin Ciki a Zuciyarmu muna Addu'ar ALLAH yasanya Farin Ciki a Zuciyarka data Iyalanka wanda bamuda shi muna Addu'ar ALLAH yahore mana wannan Taimako dakayi kaima ALLAH ya Taimakeka Duniya da Lahira ALLAH yakara Wadata
03/03/2021
MULKI NA ALLAH NE ALLAH SHINE KE ZABAN WANDA YAGA DAMA A LOKACIN DAYAGA DAMA
MUNA TAYA MALAM DANLADI MAIYAMBA SABON SARKIN BILLIRI MAI TANGALE
ALLAH yatayaka riko yabaka ikon yin Adalci ga Daukacin Al Ummar Tangale ALLAH yakarawa Jihar Gombe Zaman Lafiya da Kwanciyar Hankali, yakaro Arziki yatayawa Mai Girma Gwamnan Jihar Gombe Alh Muhammad Inuwa Yahaya
20/12/2020
CONGRATULATIONS GUYS
Hon. Alh Ali Usman Haruna (Ali Ashaka) the Chairman Gombe LGA, Hon. G. S. Idris Garko the Deputy Chairman, Hon. Hassan Bahaushe Gombe of Pantami Word, Hon. Haj. Hauwa Adamu Saraki of Dawaki Word, Hon. Zakiyyyu Ibrahim of Herwagana Word, all the Winners of the recent conducted Elections across the State and the entire APC Family of Gombe State and Wishers Congratulations all, May ALLAH lead you to the right way in discharging your duties
15/12/2020
TAYA MURNA! TAYA MURNA!! TAYA MURNA!!!
A Madadin Membobi na mika godiyarmu ta musamman ga Mai Girma Gwamnan Jihar Gombe Alh Muhammadu Inuwa Yahay bisa mukami daya baiwa daya daga cikin Membobi wato Saifullah Ibrahim Waziri a matsayin Babban Darabta (Executive Director), na Ma'aikatar Tattara Haraji ta Jihar wato Gombe State Internal Revenue Service, hakazalika Godiya ta Musamman ga Babban Shugaba kuma wanda ya Assasa wannan Aiki na APC Situation Room a Jihar Gombe daya Tamkar Dubu QS Anas Adamu Muhammadu FNIQS bisa namijin kokari dayakeyi wajen ganin dukkanin wadanda s**a bada gudumawa ga Mai Girma Gwamna a lokacin Yakin Neman Zabe su sami wata dama a Gwamnatance domin suci gajiyar wannan gwagwarmaya dasuyi.
ALLAH YATAYAKA RIKO YABAKA IKON AIWATAR DA AIKI TSAKANINKA DA ALLAH TARE DA GASKIYA DA RIKON AMANA
12/11/2020
Nigeria @60: Outstanding Quantity Surveyors (I)
I'm glad to have been featured at page 17 alongside other prominent members of NIQS in today's Leadership Newspaper being first in the series of special spotlight on distinguished members of the Nigerian Institute of Quantity Surveyors and how they have been contributing to the development of the country since 1960.
In keeping with the vision and mission of our Institute and what our profession stands for, I'll continue to uphold the highest ethical standards and technical competence aimed at providing quality services at all times for the attainment of sustainable National development and goals.
Accept my best regards!
24/09/2020
JIHAR GOMBECE A FARKO KOYAUSHE
A yau ranar Alhamis 24/09/2020 Mai Girma Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe amadadin Kwamitin yaki da COVID-19 na Cibiyar Hadahadar Kasuwancin Hanun Jari ta Nigeria wato (Capital Market COVID-19 Committee CMSCC) yamikawa Gwamnatin Jihar Gombe Na'urorin Gwajin Zafin Jiki ta zamani wacce basai ta mannu da jikin Dan Adam wato (Infrared Thermometers) wadda a kalla Babban Kali guda Uku 3 ta hannun Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar Gombe Dr. Manasah Daniel Jatau a Ofishin sa dake kan hanyar Bauchi a cikin Garin Gombe ya mika wannan Na'urace domin arabawa Makarantin dake fadin Jihar sabida Kaunar dayake yiwa Al Ummar Jihar Gombe.
Muna Addu'ar ALLAH yakarawa Rayuwar Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) Albarka yakara Girma da Daukaka yamaka Jagora yakara Daukaka mana Jihar Gombe abar Alfaharinmu.
08/09/2020
KUNGUYAR SARKIN FULANI SOCIAL MEDIA KUMO TA GUDANAR DA RABON MASARA GA MABUKATA A CIKIN GARIN KUMO DAKE KARAMAR HUKUMAR AKKO
A Jiya Lahadi 06/09/2020 fitacciyar Kungiyar yan gwagwarmaya a dandalin Sada Zumunta a kafafen Sadarwa na Zamani mai suna SARKIN FULANI SOCIAL MEDIA FORUM reshen Karamar Hukumar Akko a cikin garin Kumo ta gunar da rabon masara ga Mabukata masu karamin Karfi karkashin Jagorancin Mal. Abdullahi J Kumo taron ya gudanane a cikin garin Kumo bisa la'akari da irin hali da Al Ummar Kasa ke fama dashi na tsadar Rayuwa hakan yasa wadannan Matasa s**ayi koyi da irin Halayen Mai Gidanmu Alh Dr. UMARU Kwairanga (Sarkin Fulanin Gombe) na tausayawa da Kauna dayake nunawa ga Al Ummarshi a duk Inda ya tsinci kanshi a fadin Duniya Gombe da Al Ummar Jihar Gombe sune a Ranshi.
Mai Girma Alh Dr. UMARU KWAIRANGA Sarkin Fulanin Gombe ya yabawa wadannan Matasa dangane da irin namijin kokari da s**ayi tare da tausayawa kuma yayi Addu'a ta Musamman domin ALLAH yakawo mana karshen wannan Iftila'i na tsadar kayan masarufi a fadin kasarnan hakazalika suma wadanda s**aci gajiyar wannan shiri sunyi matukar farin ciki da irin wannan hubbasa da wadannan Matasa s**ayi sunyi Addu'o'i daban daban na ALLAH yamar Jagora a cikin lamuranshi yakaramar Girma da Daukaka bisa irin Namijin kokarin da yakeyi wajen Tallafawa Al Ummar Jiharmu ta Gombe.
ALLAH YAKARAWA JIHAR GOMBE ALBARKA
ALLAH YAKARAWA SARKIN FULANIN GOMBE ALBARKA
ALLAH YAKARAWA WANNAN KUNGIYA ALBARKA
22/07/2020
EID EL KABIR
The Gombe State Governor Alh Muhammad Inuwa Yahaya pays July salaries to the entire Civil Servants of the State ahead of Sallah Celebration
Thank you Your Excellency Sir
22/07/2020
BABBAR SALLAH
Mai Girma Gwamnan Jihar Gombe Alh Muhammad Inuwa Yahaya yabiya Daukacin Ma'aikatan Jihar Gombe Albashinsu na Watan Yuli domin samun damar yin Bikin Sallah cikin Walwala da jindadi Al Ummar Jihar Gombe muna Godiya ga Mai Girma Gwamna domin irin wannan kulawa dayake nuna muma
Ayi Bikin Sallah lafiya.
21/06/2020
https://www.dailytrust.com.ng/we-need-to-salvage-nigerias-infrastructural-gap.html
‘We need to salvage Nigeria’s infrastructural gap’
Anas Adamu Mohammed is the Managing Director/Chief Executive Officer (MD/CEO) of Salbrix Nigeria Limited. In this interview, he speaks on Nigeria’s construction industry and other issues in the se…