01/01/2025
A yau Laraba 01/01/2025 jogaran TAFIYAR TA MATASA CE kuma zababen Kansila a Mazabar T/Wuzirchi Kuma Mataimakin Shugaban masu Rinjanye a Majjalisar Karamar Hukumar Birini (Hon. Aliyu Tukur Sagagi) zai kasance a Shiye Shiyen Radio k**ar haka:
1. Shirin Kowa Ya Debo da Zafi a Premier Radio 102.7 FM.
Da karfe 8:30pm na dare.
Maimaici zai zo gobe da safe da kafre 8:05am.
2. Shirin Kar ta San Kar a Muhasa Radio 92.3 FM.
Da karfe 9:00pm na dare.
Maimaici zai zo gobe da safe da kafre 8:00am.
AYI SAURARE LAFIYA
Habibu Dahiru Sagagi✍️
Media and Strategy planning
04/11/2024
A wannan rana ta Laitinin 04 ga watan November ta shekarar 2024. tawagar mai girma Kansilan Mazabar T/Wuzirchi Hon. Aliyu Tukur Sagagi karkashin jagorancin mai girma Chairman na Karamar Hukumar Birini Hon. Saleem Hashim Gwangwazo sun kai zaiyara aiki a unguwar Kabara a wani bangare na shiye-shiyen fara aikin borehole mai amfani da hasken rana wato solar a Mazabar ta T/Wuzirchi a Karamar Hukumar ta Birini.
Al'ummar Karamar Hukumar Birini da Mazabar T/Wuzirchi na kara jinjina ga shugaban Karamar Hukumar Birini da kuma adu'ar Allah yasa a gama lafiya tare da takwaran sa jogaran TAFIYAR TA MATASA CE a Mazabar T/Wuzirchi.
Habibu Dahiru Sagagi✍️
Media publicity Councilor T/Wuzirchi Ward
04th Nov, 2024.
28/10/2024
Alhmdllih!
Alhmdllih!!
Alhmdllih!!!
Munayi Zabbaben Shugaban Karamar Hukumar Birini Hon. Saleem Hashim Gwangwazo godiya da nada Jagoran TAFIYAR TA MATASA CE Hon. Aliyu Tukur Sagagi zababen Kansila a Mazabar T/Wuzirchi a mastsyin mataimakin shugaban masu Rinjaye (Deputy Majority Ledar) na Kansilolin Karamar Hukumar mu ta Birini mai albarka.
Muna adu'ar Allah Ubangiji ya taya ruko, da kuma fatan alkhairi Allah yasa a gama lafiya Alfarmar Annabin Rahama (S.A.W).
Habibu Sagagi✍️
{Media team Hon. Aliyu Tukur Sagagi}
28/10/2024
27/10/2024
A yau jagoran TAFIYAR TA MATASA CE kuma zababen Kansila a Mazabar T/Wuzirchi (Hon. Aliyu Tukur Sagagi) yayi ranstuwar k**a aiki a Mazabar T/Wuzirchi mai albarka.
Muna adu'ar Allah Ubangiji yayi roku da hannayin sa da kuma bashi damar sauki nauyin da aka daura masa alfarmar Shugaba (S.A.W)
Habibu Sagagi✍️
{Media team Hon. Aliyu Tukur Sagagi}
26/10/2024
Alhmdllih!
Alhmdllih!!
Alhmdllih!!!
Munayi Allah godiya bisa nassarori da muka samu...............
Duk wannan nassarorin sun biyo bayan irin tsayin daka daga baban mai girma Gwani Alhj. Shehu Wada Sagagi shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin jihar Kano, da jagororin mu a jam'iyar NNPP tun daga karamar hukuma zuwa mazabar mu ta T/Wuzirchi mai albarka.
A dan haka zababen Kansila kuma jagoran TAFIYAR TA MATASA CE (Hon. Aliyu Tukur Sagagi) yake mika sagon ban gajiya da godiya ga al'ummar Mazabar sa ta T/Wuzirchi mai albarka.
Muna yi masa adu'a da fatan alkhairi Allah yasa a gama lafiya Alfarmar Annabin Rahama (S.A.W).
Habibu Sagagi✍️
{Media team Hon. Aliyu Tukur Sagagi}
20/10/2024
Amadadin jagoran TAFIYAR TA MATASA CE (Hon. Aliyu Tukur Sagagi) incoming Councilor T/Wuzirchi Ward insha Allah..........
Yana mika sagon ban gajiya ga yan uwa da abokan arzuki mussaman yan unguwanin Kabara, T/Wuzirchi, Sagagi Gwangwazo, da kuma unguwar G/Sarki bisa jagorancin coordinators din su na amsa gayyatar zuwa wajen karbo tutar takarar Kansila a Mazabar T/Wuzirchi.
Daga karshe Mai Girma Jagoran TAFIYAR TA MATASA CE ya jinjinawa yan Media Team, Coordinators da Members bisa irin kokarin da suke bawa wannan tafiyar tamu.
Muna adu'ar Allah Ubangiji yasa kowa ya koma gidan sa lafiya tare da fatan nassara a koda yaushe.
Habibu Sagagi✍️
{MEDIA TEAM ALIYU TUKUR SAGAGI}
20/10/2024
A yayin wata zaiyara da zaman sulhu da aka gudanar a unguwar gidan mai martaba sarkin Kano dan takarar Kansila a Mazabar T/Wuzirchi (Hon. Aliyu Tukur Sagagi) ya halarci zaman tare da kara tabbatar musu da cewa tafiyar ta matasa ce ta yan mazabar T/Wuzirchi.
Muna adu'ar Allah ya bamu sa'a a tafiyar mu alfarmar Sayyadina Rasullilahi (S.A.W).
Habibu Sagagi✍️
{Media team Hon. Aliyu Tukur Sagagi}