π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ

π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ This is hon. Hafiz sharif Political Blog. Invented to Enlighten Community Development Engaged by hon Hafiz sharif gambo. Note!!!

Don't believe if someone, or we, Ask for donation or money. We can't ask for your credentials or confidential Information

mai girma shugaban jam,iyya sabiu Musa kokotawa ya kaddamar da rabon takin abba Bichi ga Yan jam,iyyar APC na karamar hu...
03/10/2026

mai girma shugaban jam,iyya sabiu Musa kokotawa ya kaddamar da rabon takin abba Bichi ga Yan jam,iyyar APC na karamar hukumar bunkure

mai girma shugaban jam,iyyar apc sabiu Musa kokotawa ya jawabin godiya ga Dan majalisar Bichi bisa kokarinsa na kyautatawa Yan jam,iyya

cewar shugaban jam,iyyar apc wannan taki babu kosisin kwabo daza,a karba ahannun mutane takine kyauta domun mutane suje su Noma abinci

Slot din mai Girma member nayan Bunkure ne  bana sayarwa bane Kuma ya Mika su gawan da s**a rabauta Muna tayasu murna. A...
30/09/2026

Slot din mai Girma member nayan Bunkure ne bana sayarwa bane Kuma ya Mika su gawan da s**a rabauta Muna tayasu murna. Akwai wasuma, Goga kasan Hanya

Hon hafiz sharif media team

CIKIN IKON ALLAH WANI SABON CI GABA A BUNKURE Cikin ikon Allah, Hon. Hafiz Sharif Gambo, Ɗan Majalisar Jihar Kano mai wa...
29/09/2026

CIKIN IKON ALLAH WANI SABON CI GABA A BUNKURE

Cikin ikon Allah, Hon. Hafiz Sharif Gambo, Ɗan Majalisar Jihar Kano mai wakiltar Karamar Hukumar Bunkure, ya sake taka muhimmiyar rawa wajen samar da damar aiki ga al’ummar Bunkure.

A wannan karon, mutane huΙ—u (4) sun samu Offer Permanent and Pensionable Appointment, wanda hakan ke nuni da wata muhimmiyar dama ta samun aikin gwamnati mai Ι—orewa da fa’ida ga rayuwar waΙ—anda s**a samu wannan dama.

Daga cikin waΙ—anda s**a samu wannan damar, mutane uku (3) daga bangaren lafiya ne, inda Ι—aya daga cikinsu ya samu damar aiki a KNUPDA.

Wannan ba Ζ™aramin abu ba ne. Samar da irin wannan damar aiki na iya zama sanadin sauya rayuwar mutum, taimakawa iyali, da kuma Ζ™ara rage matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasanmu.

πŸ‘ Muna taya dukkan waΙ—anda s**a samu wannan damar murna.
Muna kuma addu’ar Allah Ya sanya wannan aiki ya zama alheri, albarka da ci gaba a gare su, Ya kuma Ζ™ara ba su ikon sauke nauyin da aka Ι—ora musu.
Hon. Hafiz Sharif Gambo 4+4 da izinin Allah

HON HAFIZ SHARIF MEDIA TEAM

Oganmu 🫑🫑🫑 A media gidan member Abdullahi Isah Verbal
26/09/2026

Oganmu 🫑🫑🫑 A media gidan member Abdullahi Isah Verbal

Member πŸ’₯πŸ’₯Wakili Na gari Allah ka amince hon Hafiz sharif gambo ya maimaita kujerarsa cikin sauki
26/09/2026

Member πŸ’₯πŸ’₯
Wakili Na gari Allah ka amince hon Hafiz sharif gambo ya maimaita kujerarsa cikin sauki

YANA DAYA DAGA CIKIN MASU BADA GUDUN MAWA A WANNAN TAFIYAR TA MAI GIRMA HON HAFIZU GAMBO SHRIF HAKIKA SAKONKA YA SAMEMU ...
22/09/2026

YANA DAYA DAGA CIKIN MASU BADA GUDUN MAWA A WANNAN TAFIYAR TA MAI GIRMA HON HAFIZU GAMBO SHRIF HAKIKA SAKONKA YA SAMEMU MUNAIMAKA FATAN ALKAIRI ALLAH YAKARA KUSANCI MUNA ZAUNE MUKAJI SAKONSA JIYA MUNA KIRA DA JAN HANKALI DUK WANDA YAKE TARE DA HON TO LOKACI YAYI DA ZAI BADA GUDUNMAWA KAMARDAI YADDA NAFIU DUNDU YAYI WA YAN SOCIAL MEDIA MUNAIMASA FATAN ALKAIRI NAFI'U DUNDU YACE AYI HAFIZU DA ALKAIRI 2027 FALLE 2 INSHA ALLAH

Hafizu Sharif social media team

MATO KO HAFIZ?Gaskiya ko Ƙarya?Ka duba ayyuka, ba surutu ba.
19/09/2026

MATO KO HAFIZ?

Gaskiya ko Ƙarya?
Ka duba ayyuka, ba surutu ba.

14/09/2026

Mazabunmu Guda Goma Suna
Tare Da Hon Hafiz Sharif Gambo

Lokaci Kawai Muke Jira Insha Allah

10/09/2026

ALLAH KA MAIMAITA HON. HAFIZU SHARIF KUJERARSA A 2027 πŸ’₯

🀲 SABODA MUTUNCIN ANNABI MUHAMMAD S.A.W πŸ™

Sanin Asali Yasa muka Baka kuri'a a baya..πŸ‘Œ Hon Hafizu Sharif Baka Bamu Kunya Ba !!! In sha Allah wannan karon ma zamu s...
07/09/2026

Sanin Asali Yasa muka Baka kuri'a a baya..πŸ‘Œ Hon Hafizu Sharif Baka Bamu Kunya Ba !!! In sha Allah wannan karon ma zamu sake Baka, Da Kyakkyawan zaton Ganin Ayyukan Alkhairi Fiya Da Wanda Kai a Yanxu !!Addu'ar mu Idan Ya kuma Bakan Yayi Riqo Hannuwan ka zuwa Ga Dai-dai Inda Ake Ganin Kuskure Allah Yayi Maka Gamdakatar Da Gyarawa Saboda Isar Rasulullahi 🀲

Address

Bunkure Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share