Tafiyar Matasa
Empowering Youth, Shaping Future
Kano State Tafiyar Matasa
Welcome to the official page of TM Movement Kano
Join us as we work together towards a better future
20/02/2025
Wannan fa shine dai dan GWAGWARMAYAR nan wanda yake kin yin bacci domin nasarar wannan TAFIYAR sannan a lokaci guda kuma ya dauki jagorantar kwato haqqi na wadanda aka zalunta.
Lallai ya kamata mu zage damtse wajan GWAGWARMAYA.
16/02/2025
Fuskokin Shugabanni Tafiyar Matasa na Jahar Jigawa
16/02/2025
Welcome to the official page of TM Movement Kano!
Our mission is to creat a governance system that priorities the welfare of all Nigerians, fosters economic growth, tackles corruption and promotes equity and justice.
Join us as we work together towards a better future!
Click here to claim your Sponsored Listing.
