F1 for al ufuna
Sabuwar Tafiya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabuwar Tafiya, Political organisation, Kano.
22/03/2026
Falle daya ce tak.......
14/03/2026
Ta yaya al'umma ba zasu zama nagartattu ba idan irin wadannan mutanen s**a zama shugabanni!!!
Allah ka azurta mutanen gwale da wannan bawa naka a 2027 Amin
02/03/2026
Munji
Mungani
k*m Munbi
Tun da yanzu Allah Ya tsarkake Kwankwasiyya, muna kira ga jama’ar Gwale da su rungumi tafiyar wuya bata kisa dari bisa dari domin ceto jama’ar Gwale daga hannun 'yan ci ka tsere
Nafiu Hassan
Convener
Kwankwasiyya Wuya Ba Ta Kisa Hub, Gwale LG
Click here to claim your Sponsored Listing.
