DAN KOWA MEDIA

DAN KOWA MEDIA DAN KOWA MEDIA

09/08/2026

kamalu Abdullahi Ali ( DAN KOWA )Allah ya kara maka basira da ikon ci gaba da yi wa al'umma hidima.
“Muna fatan za ka ci gaba da zama abin koyi ga al'ummar dake tasowa.”
Ka da ka gajiya, al’umma na bukatar irin jagorancinka.”

09/08/2026

jagoran da kullum yake bawa matasa shawara su dage da Neman ilimi, sudaina bari ana siyasantar da rayuwarsu wajen koya musu shaye shaye da daukar makami sannan ya nuna musu haryar da zasu dogara da kansu. Abdullahi Ali ( Ɗan kowa ) Allah yakara daukaka.

09/08/2026

abdullahi ali ( Dan kowa )sarkin siyasar nassarawa mai koyar da sana a domin inganta rayuwar matasa.

20/06/2026
Barka da Juma’a jagora hon.Kamal Abdullahi Ali (Dan Kowa). Allah Ya kara lafiya, hikima da nasara a dukkan al’amuranka. ...
12/06/2026

Barka da Juma’a jagora hon.Kamal Abdullahi Ali (Dan Kowa). Allah Ya kara lafiya, hikima da nasara a dukkan al’amuranka. Muna rokon Allah Ya sanya wannan rana ta kasance cike da rahama, albarka da daukaka a gareka da al’ummar da kake jagoranta. Jumma’a Mubarak. 🤲✨

Address

Kano State, Kwari Market
Kano
700282

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN KOWA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share