Lawan Hussaini Media Team

Lawan Hussaini Media Team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lawan Hussaini Media Team, Political organisation, Dala, Kano.

22/10/2026

VIDEO:_ saurari yanda Hon. Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, dan majalisar jiha mai wakiltar Karamar
Hukumar Dala, ya nuna takaicin sa kan yanda ake taba Muhibbar Manzon Tsira Annabi Muhammadu S.a.w a Jihar Kano.

Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya karbi bakuncin Comrd. Murtala Idris Muhammad Gwammaja,...
22/10/2026

Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya karbi bakuncin Comrd. Murtala Idris Muhammad Gwammaja, yau a gidansa inda ya gabatar mai da takardar shaidar nadinsa S.A Special Duty a Ma'aikatar Bibiyar Aiyuka ta Jihar Kano, karkashin Kwamishina Hon. Nura Iro Ma'aji Sumaila. Member ya ji dadi ya taya shi murna sosai, tare da yi mai addu'ar Allah ya taya mai riko.

Allahummah Ameen.


Lawan Hussaini Media Team
Alhamis 22,10,2026.

A L H A M D U L I L L A H !!!Yau Alhamis 22 ga October 2026 shugaban masu rinjaye Hon Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa...
22/10/2026

A L H A M D U L I L L A H !!!

Yau Alhamis 22 ga October 2026 shugaban masu rinjaye Hon Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya karbi bakuncin MAL. BALA IJABA, a gidan sa.

Ziyarar ta MAL BALA IJABA ta kunshi godiya ga Member bisa gina Katafariyar Rumfa a Makarantar Ijaba dake unguwar Yammata Gari Kotu Unit Mazabar Gobirawa, Member ya nuna jin dadin sa bisa wannan zayara.


Lawan Hussaini Media Team

Alhamdulillah!Shirye-shiryen Fara Gina Asibiti a Chediyar ’Yan Gurasa, Wanda Hon. Lawan Hussaini Zai Gina Cikin Ikon All...
21/10/2026

Alhamdulillah!
Shirye-shiryen Fara Gina Asibiti a Chediyar ’Yan Gurasa, Wanda Hon. Lawan Hussaini Zai Gina Cikin Ikon Allah.

21/10/2026

20/10/2026

Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya karbi gudummawar Key-Holders daga Hon. Yusif S. Gwamnati (Tsohon Dan Takarar Kansilan Gobirawa) don tunkarar zaben 2027. Muna addu'ar Allah ya bai wa jam'iyar APC Nasara daga sama har kasa.


Lawan Hussaini Media Team
Talata 20 ga October 2026.

Zaman Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Yau Talata 20 ga October 2026.Shugaban masu rinjaye Hon Lawan Hussaini Chediyar Ya...
20/10/2026

Zaman Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Yau Talata 20 ga October 2026.

Shugaban masu rinjaye Hon Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya halarci zaman don dorawa kan wakilcin jama'ar Dala. Muna addu'ar Allah ya kara ba shi kwarin gwiwa wajen ci-gaba da aiwatar da aiyukan Alheri a Dala. Allahummah Ameen.


Lawan Hussaini Media Team

ALHAMDULILLAH !!!Zama kenan da Gungun Matasan unguwar Dala da Kewaye, bisa jagorancin shugabansu BUZU inda aka tattauna ...
19/10/2026

ALHAMDULILLAH !!!

Zama kenan da Gungun Matasan unguwar Dala da Kewaye, bisa jagorancin shugabansu BUZU inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi tafiyar siyasar Hon. Lawan Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ta yanda zasu bada gudunmawa wajen ganin yakai ga Nasarar lashe zaben Dan Majalisar Dokokin Jihar KanoMai Wakiltar Karamar Hukumar Dala a karo na Hudu.

Bayan kammala zama Hon. Naziru Sani Rabiu ya basu kyautar kudi har Naira 20,000 domin su sha ruwa, a tare da shi akwai Hon. Najeeb Saraki Babban Hadimi ga Member sai Mal. Abba Ohma shugaban .

Muna addu'ar Allah ya tabbatar wa da jam'iyar APC Nasara cikin sauki a 2027. Allahummah Ameen.


Lawan Hussaini Media Team
Litinin 19 ga October 2026

Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar Ƴan Gurasa, da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano Rt, Hon. Hon Jib...
19/10/2026

Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar Ƴan Gurasa, da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano Rt, Hon. Hon Jibril Ismail Falgore sun jagorancin tawagar Ƴan Majalisu, zuwa duba aikin sabuwar Chamber da Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf, yake gina musu.

Yau Litinin 19 ga October 2026 Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar Ƴan Gurasa, Ɗan Majalisar Dokokin Jiha...
19/10/2026

Yau Litinin 19 ga October 2026 Shugaban masu rinjaye Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar Ƴan Gurasa, Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano Mai Wakiltar Ƙaramar Hukumar Dala, ya halarci zaman Majalisar na yau. Muna addu'ar Allah ya ƙara ba shi ikon ci gaba da wanzar da aiyukan Alheri ga jama'ar Dala da Jihar Kano baki ɗaya. Allahummah Ameen.


Lawan Hussaini Media Team

AIKI NE HUJJA….Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar ’Yan Gurasa ya gina Asibiti a Unguwar ’ mai Aduwa {Mai Aduwa click}, cikin M...
19/10/2026

AIKI NE HUJJA….

Hon. Lawan Hussaini Cheɗiyar ’Yan Gurasa ya gina Asibiti a Unguwar ’ mai Aduwa {Mai Aduwa click}, cikin Mazabar Dogon nama.


Lawan Hussaini Media Team

Address

Dala
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawan Hussaini Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share