10/04/2026
Ziyarar Ta'aziyya: Mai girma shugaban matasan jam'iyyar APC na Kano Hon Salisu Yahaya Hotoro tare da mataimakinsa Hon Musaddik Wada Waziri sun kai wa Hon A'A Zaura ziyarar Ta'aziyya na rashi da ya yi, a yau Jumu'a 10/4/2026. Hon Hon Ado Rogo SSA Research and Decumentation na cikin wanda s**a halarci ziyarar Ta'aziyyar
Rufai Ahmad Hassan Dangata
Office of The Kano State APC Youth Leader ✍️
03/03/2026
Sun ki Allah yaso
Dana sayar In fanso
Inamu inamu ku taso
Rarara 🎵
Congratulations BOSS
23/02/2026
Iftar Mubarak
Daga fadar jagora Oga Alh Salisu Yahaya Hotoro muke yiwa daukacin Al’ummar musulmi na duniya baki daya barka da shan ruwa Allah SWT ya karbi ibadun mu yasa muna cikin mutanen da za'a YANTA cikin wan nan watan Ramadan mai albarka
Amin 🤲
22/02/2026
Daga fadar jagora Oga Alh Salisu Yahaya Hotoro muke yiwa daukacin Al’ummar musulmi na duniya baki daya barka da shan ruwa Allah SWT ya karbi ibadun mu yasa muna cikin mutanen da za'a YANTA cikin wan nan watan Ramadan mai albarka 🤲
18/02/2026
Ramadan Mubarak!
On behalf of AKY24 HOURS ACTIVITIES,
We extend our heartfelt Ramadan greetings to His Excellency, Engr. Alh. Abba Kabir Yusuf, Executive Governor of Kano State. May this blessed month bring you peace, good health, and divine guidance as you lead with wisdom and dedication. May your efforts for Kano State be rewarded with success and barakah.
Ramadan Kareem!
AKY24 HOURS ACTIVITIES
18/02/2026
The ongoing renovation of GTC Ungogo.
13/02/2026
PHOTOS: Proposed and ongoing structures under construction at Murtala Muhammad Specialist Hospital by the administration of Abba Kabir Yusuf.
One of the buildings is designated to serve as the proposed Sickle Cell Center of the hospital upon completion.
13/02/2026
Gov. Abba K Yusuf has inaugurated scholarships for 179 Kano State indigenes at the Nigerian Law School. Each beneficiary received ₦524,000.
.
.
12/02/2026
UPDATE :Progress in Motion: Infrastructure Development in Kano State!
Under the visionary leadership of Governor Engr. Abba Kabir Yusuf, we’re proud to show the construction of the Kabo Local Government Neighborhood Security Watch Office. This project strengthens community safety and reflects our commitment to building a secure, thriving Kano.