Women & Youths for Abba Gida Gida " WAYA"

Women & Youths for Abba Gida Gida " WAYA"

Share

28/02/2026
12/02/2026

Gwamna Abba Kabir Yusuf Kenan Jagoran Jam'iyyar APC A Jihar Kano

Wane Fata Zaku Yi Masa?

09/02/2026

Kano first

09/02/2026
Photos from Women & Youths for Abba Gida Gida " WAYA"'s post 28/01/2026

Kano State APC stakeholders meeting chaired by Kano State Governor and State APC leader Alh Abba K Yusuf at Government House.

24/01/2026

Assalamu Alaikum,

Ni Hajiya Saadatu Salisu Soja zababbiyar shugabar karamar Tudunwada, kuma shugabar shugabannin kananan hukumomi ta Jihar Kano (ALGON) daga yau 23/01/2026 na fice daga Jam’iyyar NNPP tare da jaddada goyon bayana ga mai girma Gwamnan jihar Kano H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf, zuwa gaba zan bayyana Jam’iyyar da na koma.
Nagode!

ALLAH ka taimaki karamar hukumar Tudunwada da Jihar Kano da Najeriya baki daya.
Amin!

Hajiya Saadatu Salisu Soja Maijamaa
Zababbiyar Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada, ALGON Chairperson Kano.

23/01/2026

Masha Allah.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano