ABBA GIDA GIDA Machineries

ABBA GIDA GIDA Machineries To mobilize Abba gida gida

APC everywhere you go 👍 We extend our profound appreciation to the good people of Tudun Murtala ward for the massive tur...
11/10/2026

APC everywhere you go 👍

We extend our profound appreciation to the good people of Tudun Murtala ward for the massive turnout and overwhelming support during the historic opening of APC Tudun Murtala ward office

Your support is not taken for granted. It is a clear testimony that Hon Muhammad MD Hassan and Reps Hassan Hussain are ready to sustain progress, protect the gains recorded, and move Nassarawa lg forward under tested and trusted leadership. Together, we have shown that Nassarawa lg stands firmly with APC.

The journey to victory continues, and with unity, commitment, and the will of Allah, success is assured.

Thank you, Tudunwada community
AKY 2 times ✌️in sha Allah
✍️ WaskeBaba Gwagwarwa
ABBA GIDA GIDA Machineries

I sincerely congratulate Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa, Coodinator ABBA GIDA GIDA Machineries Kano State on this...
11/10/2026

I sincerely congratulate Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa, Coodinator ABBA GIDA GIDA Machineries Kano State on this great opportunity to complete your MBA, Federal University Dutse,

We pray that Allah increases your determination and grants you many opportunities to earn your third degree, which we hope you will attain in peace, just as you attained this one. May Allah bless the certificate. Once again, I congratulate you most sincerely!!!
Matawallen Gwagwarwa namu 😂😂

✍️ WaskeBaba Gwagwarwa

Idan ka amfana ka amfanar wannan itace matsayar dan takarar mu na majalisar jiha Mai wakilta Nassarawa lg Hon Muhammad M...
10/10/2026

Idan ka amfana ka amfanar wannan itace matsayar dan takarar mu na majalisar jiha Mai wakilta Nassarawa lg Hon Muhammad MD Hassan

Ubangiji Allah ya bamu sa'a 🤲🤲
MD HASSAN Alkhairi ne
ABBA GIDA GIDA Machineries

Shugaba Tinubu Zai Kaddamar da Yakin Neman Zabensa da Ziyarar Jihohi Gabanin Zaben 2027● Za a Kaddamar da Gangamin Yakin...
10/10/2026

Shugaba Tinubu Zai Kaddamar da Yakin Neman Zabensa da Ziyarar Jihohi Gabanin Zaben 2027

● Za a Kaddamar da Gangamin Yakin Neman Zaben a Kaduna

Darakta-Janar na Kwamitin Gangamin Yakin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC, Sanata Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da jadawalin ziyartar jihohin ƙasar nan gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.

Sanata Yari ya ce za a fara gangamin zaɓen APC a ranar 24 ga Oktoba a Kaduna, yayin da aka tsara gudanar da taron farko na kwamitin gangamin a ranar 14 ga Oktoba a zauren taro na Banquet Hall da ke Fadar Shugaban Ƙasa.

Yari ya bayyana hakan ne bayan ganawarsa da Shugaba Tinubu a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Ya ƙara da cewa bayan kaddamar da kwamitin, gangamin wayar da kan jama’a da neman goyon baya zai ci gaba zuwa Fatakwal da ke Jihar Rivers, da kuma Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.

Sai dai ya ce za a fitar da cikakken jadawalin ziyarar jihohin ne bayan kaddamar da kwamitin gangamin.

A yayin ganawar, Sanata Yari ya kuma yi magana kan ƴan takarar adawa, Atiku Abubakar da Peter Obi.

Ya bayyana cewa ƴan siyasar ba su da isasshen goyon baya a Arewa da Kudancin Najeriya da zai ba su damar samun nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa.

A cewarsa, Shugaba Tinubu na da gagarumin goyon baya a jihohi fiye da goma a kowane yanki na Arewa da Kudu, yana mai cewa APC za ta dogara da nasarorin da gwamnatin ta samu wajen gabatar da manufofinta ga masu zaɓe.

Sanata Yari ya kuma bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta inganta yanayin tattalin arzikin da ta gada daga gwamnatin da ta gabata, yana mai cewa jam’iyyar za ta gabatar da nasarorin gwamnatin a matsayin hujjojin neman wa’adin mulki na biyu.

Tal’udu Kano, Nigeria 🇳🇬 Thank You H.E Abba Kabir Yusuf  for making Modern Kano.ABBA GIDA GIDA Machineries
07/10/2026

Tal’udu Kano, Nigeria 🇳🇬

Thank You H.E Abba Kabir Yusuf for making Modern Kano.
ABBA GIDA GIDA Machineries

Taimako wata sifa ce mai kyau da mahimmanci wadda ke gina alaƙa mai ƙarfi tsakanin mutane da al'umma. Yana nufin ba da g...
07/10/2026

Taimako wata sifa ce mai kyau da mahimmanci wadda ke gina alaƙa mai ƙarfi tsakanin mutane da al'umma. Yana nufin ba da gudummawa, lokaci, dukiya, ko goyon baya ga wanda yake buƙata ba tare da tsammanin sakamako na kashin kai.
-- Hogi Gwagwarwa

Happy Birthday to the Number One, our energetic and visionary kano State APC Youth Leader,Hon Salisu Yahaya Hotoro On th...
05/10/2026

Happy Birthday to the Number One, our energetic and visionary kano State APC Youth Leader,
Hon Salisu Yahaya Hotoro

On this special day, I celebrate your passion, dedication, and unwavering commitment to the growth of the youth and the progress of our great party. Your leadership continues to inspire many young people across kano State, and your impact speaks volumes.

May Almighty God bless you with greater wisdom, strength, sound health, and many more prosperous years ahead. May this new chapter of your life bring outstanding achievements, peace, and fulfillment in all your endeavors.

Wishing you a joyful and memorable birthday celebration. More wins, more grace, and greater heights ahead, Leader.

Happy Birthday once again
Power by, WaskeBaba Gwagwarwa

Tunda aka cinyemasa kudi dole ayi baram baram yan kwangila
05/10/2026

Tunda aka cinyemasa kudi dole ayi baram baram yan kwangila

BAMU BA ATIKU TINDA BA IBADA BACE
Ba wani bane illa Atiku Abubakar. Ana zana lafiya a ADC sai ya tafi Channel Tv yace baya bukatar Kwankwaso da Peter Obi Dan Kwankwaso ma bashi da kowa kuma ko a Kano bashi da masu zaben sa dan duk mutane Ganduje ne dan haka baya buƙatar Kwankwaso da Peter Obi Domin cin zabe.

Washe gari kuma ya tafi gidan Kwankwaso dan ya bashi hakuri

WATER SUPPLY UPDATEThe ongoing efforts by the Kano State Government to improve water supply across metropolis are yieldi...
05/10/2026

WATER SUPPLY UPDATE

The ongoing efforts by the Kano State Government to improve water supply across metropolis are yielding results, with reports of water reaching several communities in the state today.

Areas reported to have received water include:

• Daneji
• Soron Dinki
• Sheshe
• Kwalkwal
• Makwarari
• Some parts of Gabari
• Layin Yan Kabalu, Fagge
• Layin Kampala
• Jakara Mask Wani
• Zangon Bare-Bari

The government remains committed to restoring and improving reliable water supply across Kano, while repair and maintenance works continue on critical parts of the distribution network.

More communities are expected to benefit as the ongoing efforts continue.



Signed:
Ibrahim Adam
Special Adviser on Social Media to Kano State Governor.

Abba gida gida mai gonar offer 💯 Allah Ya maimaita mana, amin. 🤲
05/10/2026

Abba gida gida mai gonar offer 💯
Allah Ya maimaita mana, amin. 🤲

Address

Gwagwarwa, Nassarawa Of
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA GIDA GIDA Machineries posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share