Mafitar Al'umma Forum

Mafitar Al'umma Forum

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mafitar Al'umma Forum, Political organisation, Kano.

06/05/2026

MAFITAR AL'UMMA FORUM (MAF,MGN)

Dan girman Allah mai girma gwamna kadauki matakin yakar harkar daba musamman a wannan lokacin na siyasa

04/05/2026

MAFITAR AL'UMMA FORUM (MAF,MGN) Tafiyar nasara tafiyar yanci tafiyar wayar da kan Al'umma akan gujewa siyasar jagaliyanci,kama karya, cin mutunci

Tafiyar karawa Al'umma kishin kasa
Al'ummar nigeria kuzo muhada kai mu nemawa kanmu mafita

Tafiyar ta kowace duk me kishin al'ummar sa

Idan muka hada hannu ba abin baza mu iya ba 🤝🤝🤝

02/05/2026

MAFITAR AL'UMMA FORUM (MAF, MGN)

Yan uwana kufito muyi yaƙi da ƙarfinmu domin ceto al'ummar mu.
Mafitar Al'umma Forum tafiyar mayaƙan talakawa ce@ Mafitar Al'umma Forum

01/05/2026

Mafitar Al'umma Forum (MAF,MGN)
tafiyar mai tsari tafiya mai ma'ana tafiya mai tarbiyya mai cike da yaƙinin insha Allah zatayi nasara aduk abinda tasa gaba gaba.
Barka da juma'a yan'uwa

30/04/2026

Mafitar Al’umma Forum (MAF) ba jam’iyya ba ce, amma tana da tsari (structure) mai ƙarfi kamar jam’iyya domin tafiyar da al’amuranta cikin tsari da nagarta.

Muna da manufar haɗa kan al’umma, ilmantar da jama’a, ƙarfafa matasa, da gina shugabanci nagari mai gaskiya da rikon amana.

Muna goyon bayan duk ɗan takara nagari daga kowace jam’iyya—wanda zai fifita bukatun al’umma sama da son kai.

Muna da burin samar da ci gaba mai ɗorewa, adalci, da gaskiya a cikin al’umma.

👉 Lokaci ya yi da za mu daina rarrabuwa… mu haɗa kai mu gina makoma mai kyau tare.

👉 Muna kira ga duk mai kishin kasa: ka zo mu haɗa kai domin canji na gaskiya.

Idan muka hada kai ba abinda baza mu iya ba🤝💪💪💪

25/04/2026

MAFITAR AL'UMMA FORUM (MAF/MGN) KANO STATE
Wannan ƙungiya mai suna a sama tana yi wa kowa gaisuwa tare da fatan alkhairi.
Ita wannan ƙungiya an ƙirƙirota ne ba don cin mutuncin wani ko wata ba, ko kuma wata jam'iyya ba, sai domin haɗa kawunan al'umma da kuma yin siyasa mai tsafta a tsakanin duk wasu mabiyan siyasa dama shugabanni.
WASSALAMU ALAIKUM MUNA GODIYA.

Photos from Mafitar Al'umma Forum's post 04/01/2026

Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai

Mafitar Al'umma Forum is loading 99%

03/12/2025

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Allah yadaukaka wannan tafiya mai Albarka sannan yakare daga dukkan abin ki

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano