Abba Ka Cika Gwarzo

Abba Ka Cika Gwarzo

Share

Wannan Shafi ne na Masoya Gov. Abba Kabir Yusuf. kuma zamuna kawo muku ayyukan Maigirma Gwamna

23/02/2026

Zagayen kula da yadda ake rarraba abincin ciyarwa wanda Maigirma Gwamna yakeyi.

Yare da Ta'aziyar Malam Liman Tijjani Babban Limamin Masallacin Gyadi Gyadi, wanda ya rasu shekaranjiya Asabar, ankai ziyarar a jiya Lahadi.

23/02/2026

With Sanusi Bature D-Tofa – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Photos from Abba Ka Cika Gwarzo 's post 19/02/2026

Official Announcement: Launch of the AKY ChatBot

This is to announce the official launch of the AKY ChatBot, the first automated assistant dedicated to enhancing citizen engagement with the Kano State Government.

As a primary digital touchpoint, the AKY ChatBot provides residents with seamless, real-time access to information regarding the projects, policies, and achievements of the administration under Governor Abba K. Yusuf.

Key Features:
- Instant Inquiries: Receive immediate answers to questions about state government initiatives.
- 24/7 Accessibility: Access government information at any time from your mobile device.
- Multi-Platform Integration: Engage with the assistant on preferred social messaging apps.

How to Connect:
Citizens can begin interacting with the AKY ChatBot via the following official channels:
- WhatsApp: https://wa.me/2347088255594
- Facebook: Search for AKY ChatBot page

Founder,
Abdullahi I. Ibrahim
SSA Digital Media

Photos from Abba Ka Cika Gwarzo 's post 13/02/2026

Wannan wani bangare ne a cikin ayyukan alkairi da Mai Girma Gwamnan Kano His Excellency Gov Abba Kabir Yusuf yayi a cikin Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad dake cikin Birnin Kano.

Wannan Sashene da za a na kula da lafiyar masu Larurar SIKILA "Sickle Cell Anemia".

Abba is working 👍

13/02/2026
Photos from Abba Ka Cika Gwarzo 's post 11/02/2026

ABBA KA CIKA GWARZO

Aikin sabuntawa tare da Raba Titin zuwa Asibitin Nassarawa kenan wanda Maigirma Balaraben Gwamna yake.

His Excellency Gov. Abba is working 👍

08/02/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano