Kwankwasiyya Media Crew

Kwankwasiyya Media Crew Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Media Crew, Political organisation, Kwankwasiyya House, Miller Road, Kano.

11/10/2026

Ana zargin Gwamnatin Kano zata ciwo bashin billion N54,999,120,000 daga wani Banki a jihar Kano.

Wanda ake ganin cewa za suyi amfani da kudaden ne wajen CAMPAIGN a zabe mai zuwa.

Ziyara ta musamma ga Jagoran Darikar Kwankwasiyya na duniya Engr.  Dr. Rabiu Musa Kwankwaso
10/10/2026

Ziyara ta musamma ga Jagoran Darikar Kwankwasiyya na duniya Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso

Barka da sauka Jagora
09/10/2026

Barka da sauka Jagora

  One Family✌️🛑
08/10/2026

One Family✌️🛑

Wakilcin shugabancin Jamiyyar NDC na jihar Kano sun kawo ziyarar jaje ga Dan Gwagwarmaya Aiha K. Nass.
07/10/2026

Wakilcin shugabancin Jamiyyar NDC na jihar Kano sun kawo ziyarar jaje ga Dan Gwagwarmaya Aiha K. Nass.

Wakilcin tsofaffin 'yan takarar majalisar Jiha a karamar hukumar Gwale sun kawo ziyarar jaje ga Dan Gwagwarmaya Aiha K. ...
07/10/2026

Wakilcin tsofaffin 'yan takarar majalisar Jiha a karamar hukumar Gwale sun kawo ziyarar jaje ga Dan Gwagwarmaya Aiha K. Nass.

07/10/2026

Hon. Musa Bana da Hon. Abdullahi Mabos sun shafa kan Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Birnin Kano Hon. Sagir Koki

06/10/2026

Shiri na musamman tare da Aiha K. Nass

Alhamdulillah.Yan'uwan mu yan' Gwagwarmaya membobi a Kwankwasiyya Media Crew, Jakadan Kibiya, Jinson Kibiya, da Mudassir...
06/10/2026

Alhamdulillah.

Yan'uwan mu yan' Gwagwarmaya membobi a Kwankwasiyya Media Crew, Jakadan Kibiya, Jinson Kibiya, da Mudassir Kibiya sun shaki Iskar yanci sakamakon kara da dan majalisar Kibiya ya kaisu ga hukumomin tsaro dalilin wannan Gwagwarmaya tamu ta yunkurin korar APC daga jihar Kano.

Godiya ta musamman ga yan' takararkarun mu na Majalisar Tarayya dana jiha, da dukkan Jagororin Kibiya.

Muna godiya kwarai da gaske ga dan takarar mu na Rano/Kibiya da Bunkure Hon Dr. Yusuf Jibril (JY) da tsohon Kwamishina Hon. Adamu Aliyu Kibiya da dan takarar majalisar jiha da Jagororin NDC Kwankwasiyya da Kibiya.

06/10/2026

Ku zabi Mr. Peter Obi da Kwankwaso a zaben 2027

Address

Kwankwasiyya House, Miller Road
Kano
700254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share