14/06/2025
Dan Allah media influencers na Arewa mu duba abin nan🙏
Koda ba za'ayi nasara ba,gameda lamarin Dadiyata ayi yekuwar da zata yi sanadin motsa lamarin asan halin da yake ciki shin yana raye ko kuwa...
