NAKA SAI NAKA 2023

NAKA SAI NAKA 2023

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NAKA SAI NAKA 2023, Sabon titin kwado, Katsina, Katsina.

Photos from NAKA SAI NAKA 2023's post 22/12/2021

Ziyarar Gaisuwar Mahaifin Ibrahim Muazzam Yushau A Garin Funtua Ranar 22/11/2021

Yau Wata 1 Kenan Dazuwannamu!

Allah Ya Gafartawa Iyayenmu Gaba Daya

Photos from NAKA SAI NAKA 2023's post 19/12/2021

Details Later!

15/12/2021

Duk Karyane sukeyi , domin muna da labarin irin romon Dimokaradiyar da Mutane Danmusa s**a amfana dashi alokacin da ya rike Shugabanchin Karamar Hukumar Danmusa Wanda har yau sunacin gajîyar hakan din bau fasaba batare da banbanciba. Haka Kuma, Muna sane da irin salon mulkinsa lokacin da yayi kwamishinan ilimi awannan jihar tamu wanda duk danjihr katsina yaan urin gudunmawar da Dr Mustapha ya bada wajan chiyar da ilimi gaba, uwayan yarama shedaune domin Babu kishirwa Babu yunwa ga yayansu dake kwana a makrantu ga turanchi da tsabar lissafi acikun kwalwar yayansu. Haka take alokacin da ya rike KSTA shugaban Mai tausayin na kasa ka tambayi durebobin ko maaikatan da s**ayi zama da Likitan Ilimi hatta talakkan katsina bsitaba Jin matsalavya a KSTA hasalima Yan kasuwarmu da ke zuwa Kano sawo Kaya sunfi kowa sanin jajircewar Dr Mustapha komin safkonka ka Tara's da Dr tsaye Yana sa ido yaga komi Yana tafiya dai dai. . Tambayi talakka kasha labarin kyautatawa da tausayi irin na Dr Mustapha alokacin da Yana rike da KSTA.
Wannan tasa mudai muna Nan muna fatan Dr Ya Amince yaji Kiran talakawansa ya Kuma amsa kiranmu. Muna sane da kofarka bude take ga kowa Kuma munsani baka kyamar kowa. Gaka adalin shugaba ,Damo Sarkin hakuri. Insha Allahu Muna da yakinn idan kahau Gwamnan katsina zaka dasa daga inda Dallatun Katsina ya tsaya, talakka Kuma zaya Dara . Katsina zata samu gagarumun cigaba ta ko wane fanni.
Ajamiyance ko daman Kaine tushen girka JAMIYAR APC jihar Katsina. Muna sane da irin gudun mawar da ka bada wajen tsayar da JAMIYAR APC da duga duganta a jihar Katsina. KAICHO!!! Namu ba irin nasu bane. Fatanmu Allah ya fiddo Mana Dr Mustapha ya zamo Magajin Mai girma Gwamna Rt. Hon.Aminu Bello Masari ( Dallatun Katsina) azaben Gwamna shekarar 2023 cikin yardar Allah.

Photos from NAKA SAI NAKA 2023's post 14/12/2021

Tafiyar Dr Mustapha Dodar........ 2023

10/12/2021

DR. INUWA MUSTAPHA MUHAMMAD 2023

07/12/2021

2023 CaLLiNG..........

06/12/2021

Indai Har Chairman Na Nan Toh Muma Muna Nan

Chairman NAKA SAI NAKA 2023 Abubakar Tsanni

06/12/2021

Idan Rana Ta Isheka Ai Sai Kasamu INUWA Ka Zauna Domin Ita Lema Bazata Hanaka Jin Zafin Wannan Ranar Ba

NAKA SAI NAKA 2023

Photos from NAKA SAI NAKA 2023's post 05/12/2021
Photos from NAKA SAI NAKA 2023's post 24/08/2021

DR. MUSTAPHA MUHAMMAD INUWA YA KADDAMAR DA FARA BUGA WASANNIN KOFIN ZAWIYYAH ALKHAIRI A SHIYYAR DAURA

Ranar lahadin da ta gabata neh 22nd August, 2021 tawagar Dr. Mustapha Muhammad Inuwa ta isa garin Daura domin kaddamar da wasannin kwallon kafa da aka fara wanda kungiyar Zawiyya Alheri s**a sanya inda kungiyoyi shashidda (16) daga yankin Daura zasu fafata domin samun nasara tsakaninsu.

Ayayin wannan tafiya, Dr. Mustapha Inuwa ya yada zango a Daura Motel Inda shugabancin kungiyarmu ta NAKA SAI NAKA s**aje s**a tarbeshi tare da yi mashi jagoranchi har yazuwa babban filin kwallon garin Daura.

Kungiyar NAKA SAI NAKA ta samu jagoranchin Chairman din kungiyar wato Alhaji Abubakar Ahmad Tsanni, Secretary Malam Ubaidu Usman Batagarawa, Chairman din kungiya na shiyyar Daura Malam Muhammad Musa tare da membobin kungiya na shiyyar Daura

Yayin fara wasannin, an rarraba kayayyakin kwallo irinsu kwallaye, takalma da riguna ga tawaga go ma shashidda (16) da zasu fafata a wannan gasa.

Yayin bayanin jagoran tafiya kuma dan takarar gwamnan jihar Katsina kuma Secretary gwamnatin Jahar Katsina Dr. Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa, yayi kira ga matasa da su kara kaimi gurin nema da adduoin zaman lafiya ga jiharmu ta Katsina dama kasar tamu baki daya.

Acikin tawagar Dr. Mustapha Inuwa akwai Alhaji Isah Ahmed DG Scholarship Board wanda yana daga cikin Board Of Trustee na wannan kungiya, sai kuma Dr. Abubakar A. Tsanni wanda shine wakilin Dr. a congress kuma amintacce agurin Dr. wanda shine Chairman na wannan kungiya mai iko.

Kamin wannan tafiya daman, ita wannan kungiya ta NAKA SAI NAKA ta sanya ranar lahadin 22nd August, amatsayin ranar da zata tabbatar da shugabancin wannan kungiya na shiyyar Daura Inda akayi taron lafiya kuma aka tashi lafiya.

Dr. Inuwa Din Dai Muke Fata 2023

24th August, 2021

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address

Sabon Titin Kwado, Katsina
Katsina