SEN. SADIQ Yar'adua Triumphant Movement 2023

SEN. SADIQ Yar'adua Triumphant Movement 2023

Share

KATSINA STATE OF OUR DREAMS IS POSSIBLE WITH DISTINGUISHED SEN. SADIQ ABUBAKAR YAR'ADUA AS THE EXECUTIVE GOVERNOR. CONTACT US:
DIRECTOR GENERAL:
DG.

SADA UMAR,FIMC,CMC,CCNA,GNIM.
+2348032169694

23/05/2022

Tattaunawa ta musamman Da Dan Takarar Kujerar Gwamnan jihar Katsina Karkashin Jam'iyyar APC watau Sanata Saddiq Yar'adua:

1) Tambaya: Minene Makomar Kananan Hukumomi Karkashin Mulkin Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua idan Allah ya bashi Mulkin jihar Katsina a 2023

Amsa:
Idan Allah ya bani mulkin jihar Katsina, in Sha Allah

*Zan maido da martabar Kananan Hukumomin don su rinka cin gashin kan su.
*Zan kafa dokar da zata yaki cin hanchi da rashawa; bazan bari Chiyaman ko Kansila,ko Ma'aikacin gwamnati yachi kudin Karamar hukuma ba.
*Zamu Basu Horo don sanin makamar aiki da yadda zasu tafiyar da mulkin su don samun nasara
* Za mu kafa masana'antu kamar yadda Balarabe Musa yayi ; zamu duba ko wacce irin masana'anta wadda zata sarrafa kowanne irin Abu a kowacce Karamar hukumar don Samar da ayyukan yi ga Yan Karamar hukumar sannan Karamar hukuma zata bada gudunmuwa don yin hakan.

Tattaunawa ta musamman Da Jaridar Pen Times Magazine a Wata fira da akayi dashi ranar Lahadi 23/mayu/2022

Mobile uploads 23/05/2022
Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Old Government House Road
Katsina
820102