24/04/2026
Bismillahi Rahmanir Raheem
experience in political communication, campaign messaging, and social media engagement. I create enga
24/04/2026
Bismillahi Rahmanir Raheem
Wannan Shine Allah Yasa mudace Ameen đ¤˛
14/04/2026
Maganar Godswill Akpabio cewa matsalar tsaron Najeriya za ta zo Ćarshe ne bayan zaÉen 2027 abin takaici ne, abin mamaki kuma abin tayar da hankali!
Shin wannan na nufin sai bayan siyasa ce rayuwar âyan Najeriya za ta fara samun daraja? Shin sai an gama neman kuriâu ne gwamnati za ta tuna da jin Ćai da kare rayukan alâumma?
Wannan furuci kamar yana nuni da cewa: Za a bar alâumma cikin jini da hawaye na tsawon lokaci, sannan a dawo a yi siyasa da wahalarsu domin neman kuriâu!
Idan da gaske ne, to wannan babban laifi ne ga shugabancidomin babu wani abu da ya fi rayuwar Éan Adam muhimmanci.
Ba za mu yarda a maida tsaro kayan kamfen ba!
Ba za mu yarda a ci gaba da kashe bayin Allah ana cewa lokaci bai yi ba!
Rayuwar âyan Najeriya ba siyasa ba ce hakkin kare su wajibi ne yanzu, ba sai 2027 ba!
Duk damar daya kamata mu bai wa Hon. Sada Soli mun riga mun ba shi.
Yau ba maganar jamâiyya ake yiba magana ake ta ci gaban Kaita da Jibia.
Tambaya ita ce: wace irin dama ce kuma ta rage da za mu sake ba shi?
Mun zabe shi karo na farko ya yi shekaru 4.
Ya sake dawowa ya yi wasu 4.
Ya kuma sake yin wani zangon shekaru 12 kenan a hannunsa.
Amma abin takaici, cikin wadannan shekaru 12, alamomin gazawa sun bayyana a fili.
Toh, wace irin uzuri ne ya rage da za mu kara ba shi?
Ai inaga ko gado yaci Kujerar Kaita Jibia ai yakamata ya sauka haka Nan a Baiwa Wani Shima muka irin tasa.
Idan muka ci gaba da rufe ido, muna ba shi uzuri, to lallai nan gaba kadan:
Ilimin mu zai kara tabarbarewa
Sanaâoâin mu za su rushe
Ci gaban mu zai tsaya cik
Za mu zama baya a kowace fuska.
Bugu da kari, za a kara yawaitar zaman banza, inda kowa zai dogara da sai anje wajen mutum daya a nema.
Har ila yau, ya zama kamar babu wanda zai iya yin wani abu a siyasance a Kaita da jibia sai da yardarsa wannan ba dimokuradiyya bace.
Saboda haka, domin kare makomar:
âyaâyanmu
kannanmu
da alâummar mu gaba daya
Ya zama wajibi mu tashi tsaye mu dauki mataki.
magana ake ta ceton alâumma.
Lokaci ya yi da za mu kubutar da Kaita da Jibia daga wannan yanayi.
Insha Allahu, a ranar zabe, kafin karfe 10 na safe, za mu yanke hukunci mu sallame shi ya dawo
Aminu Abubakar Kaita âď¸
23/03/2026
Breaking news
Hon AAGumbi Tsohon Danatakar Gwamnan jihar Sokoto ya yadda Dan mangoro yahuta da Kuda.
23/03/2026
Just In: Commissioner of education science and technology Zamfara state resign his position as commissioner the development came after the governor join APC, madawaki distance himself from decamping to APC with the governor Lawal but all indication shows the former commissioner will join ADC soon
23/03/2026
labari Da Dumi-Duminsa.
Mai Girma Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Sokoto Hon Maniru Muhammad Dan Iya Walin Sokoto Yafice Daga Jamiyar PDP Zuwa Jamiyar ADC.
23/03/2026
Fatanmu samun wanda ya fika alkhairi, mai girma gwamna kayi karon farko munga irin rawar daka taka masha Allah muna ganin bamu gamsu da kokarinka ba musamman ba bangaren tsaro muna bukatar wanda zaifi maida hankali a bangaren fiye da komai da wannan muke cewa Insha Allahu zaka huta, Allah ya canza mana da wanda zaiyi kokari fiye da naka in Sha Allah
22/03/2026
Petar Obi yasamu Halartar Kalankuwar Kwankwasiyya a Gidan Maigirma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso