Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027

Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027

Share

Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027 OFFICIAL PAGE

01/05/2026

MALAM DIKKO TSAYAYYENE IN Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri

Photos from Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027's post 28/04/2026

TAWAGAR FAMILY TA HON SHUAIBU ILYASU MATAWALLEN KURFI SUN KAWOMA HON JABIRU SALISU TSAURI LAMIDON KATSINA ZIYARA.

Mai girma Lamidon Katina Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri ya karbi bakuncin iyalan Matawalle Kurfi da s**a kawo mashi Ziyarar godiya bisa Nasara da Hon Shuaibu yasamu a zaben fidda gwani na cikin gida tare da Hadin Kai da samun cikakken goyon bayan Maigirma Lamido da ya bada wajen tabbatar da hon Shuaibu ga wanna matakin.
Mln Abu Gambo yayi bayani a madadin family suna godiya bisa wanna Nasara da Allah ya bashi, haka Mln Bishir Babba yayi kira da ataimaki Hon Shuaibu da shawara da fada Inda akaga zai kauce ko yai kuskure.
A jawabinsa Hon Lamido yace wanna hukunci Allah ne bisa Kadararsa Kuma Yana yimashi fatan Alkairi da fatan Allah ya bashi Nasara a zabe nagaba, tare da Kira da surika yimashi Addu'u da Kuma bashi shawara a duk inada ya kamata.

Allah ya tabbatar mana da Alkairi ya kuma bamu Nasara.
Ameen

26/04/2026

HADARIN YA TASO…

Lokaci ya yi da za a zabi nagari, mai gaskiya da aiki.

2027 lokaci ne na sauyi – mu tashi tsaye mu zabi cigaba!

Wato mai girma Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri

25/04/2026

*YARO IDAN BAKAN SAN GARI BA SAURARI DAKA*

*YAN KATSINA CENTRAL AKWAI ALKAIRI TARE DAKU

*Lamidon katsina 2027* ake magana

Wato mai girma Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri

Photos from Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027's post 24/04/2026

Babban Mai Kula da Shirye-shirye na Kasa kuma Shugaban Hukumar AUDA-NEPAD Nigeria, Hon. Jabiru Salisu Abdullahi, a ranar Alhamis 23 ga Afrilu, 2026, ya kai ziyarar girmamawa ga Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, a wani yunkuri na tabbatar da cewa shawarwarin da ke cikin Tsarin Aiki na Kasa (NPoA) daga Binciken Kasa na biyu (Peer Review) na Najeriya suna ci gaba da shiga cikin tsare-tsaren tattalin arzikin kasa na gajeren lokaci da na dogon lokaci.

Shugaban Hukumar ya samu tarba daga Karamin Ministan Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Hon. Dr. Doris Anite Uzoka, wacce ta tabbatar masa da cewa ma’aikatar za ta kafa hadin gwiwar kwamitin aiki tare da AUDA-NEPAD Nigeria domin tabbatar da cikakken hadewa da daidaita Tsarin Aiki na Kasa (NPoA) cikin Tsarin Kasa, wanda ake sa ran za a kaddamar da mataki na gaba nan ba da jimawa ba.

Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri ya gode tare da nuna jin dadinsa ga Ministan, sannan ya tabbatar mata da cewa hukumar a shirye take ta ci gaba da hada kai da ma’aikatar da sauran hukumomi masu ruwa da tsaki domin bunkasa tattalin arziki da ci gaban Najeriya.

19/04/2026

ACI ZABE CIKIN SAUKI – KATSINA CENTRAL 2027 SAI HON. JABIRU TSAURI.

A ci gaba da shirye-shiryen tunkarar zaben 2027 a mazabar Katsina Central, al’umma na bayyana cikakken goyon baya ga Hon. Jabiru Tsauri, Jabiru Tsauri wanda ake ganin zai kawo sauyi mai ma’ana a shugabanci da wakilci nagari.

A cikin jawabin da aka gabatar, an bayyana irin gudunmawar da Hon. Jabiru Tsauri Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri ke bayarwa ga ci gaban matasa da al’umma gaba ɗaya. A matsayinsa na Chief of Staff, ya samar da ayyukan yi sama da matasa 40 a fadin jihar Katsina, wanda hakan ya taimaka wajen rage zaman kashe wando a tsakanin matasa.

Haka kuma, ta hanyar shugabancinsa a matsayin CEO na AUDA-NEPAD Nigeria, ya samar da damammakin aiki ga kusan matasa 46 a matakin gwamnatin tarayya, abin da ya kara nuna jajircewarsa wajen bunkasa rayuwar jama’a.

Baya ga haka, an bayyana irin kokarinsa wajen gudanar da ayyukan jin kai da tallafawa al’umma, ciki har da gina rijiyoyin ruwa a garuruwa da dama domin magance matsalar ruwan sha. Gidansa kuma a kullum a bude yake domin karbar koke-koken jama’a da neman shawarwari.
A cewar rahotanni, tasirin Hon. Jabiru Tsauri Jabiru Salisu Abdullahi a siyasar Katsina State ya karu matuka, inda ake ganin rawar da yake takawa ta kai matakin da ya zama ginshiki a cikin tafiyar gwamnati a halin yanzu.

Al’umma na ganin cewa idan aka ba shi dama a matsayin wakili a Katsina Central, zai kara inganta wakilci, samar da ci gaba, da kuma kyautata rayuwar jama’a.

03/04/2026

WHO IS READY ??

LAMIDO IS COMING SOON 🔜

29/03/2026

SABESCO FOUNDATION TACE TANA TA KARA TUNI GA MAI GIRMA Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri

21/03/2026

Lamidon Katsinawa, Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri , ya halarci bikin Hawan Bariki na garin Katsina cikin kima da martaba, tare da Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda.

Wannan halarta ta nuna irin kusanci da hadin kai da ke tsakanin shugabanni da al’ummar jihar, musamman a irin wadannan lokuta na al’adu da ke kara dankon zumunci da tabbatar da martabar gargajiya.

Bikin Hawan Bariki na daga cikin manyan bukukuwan gargajiya na jihar Katsina, wanda ke tattaro jama’a daga sassa daban-daban domin nuna farin ciki, girmamawa da kuma alfahari da al’adunsu.

Tabbas, kasancewar Hon. Jabiru Tsauri a wannan biki tare da Gwamna Radda ya kara haskaka muhimmancin shugabanci mai kusanci da jama’a, tare da nuna goyon baya ga al’adunmu na gargajiya.

NAJIB SARKI TSAURI

20/03/2026

ALHAMDU LILLAH MASHA ALLAH.
Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri

We express our special gratitude to Almighty Allah for His countless blessings upon us, especially on this blessed Friday, on which we were granted the opportunity to observe two Eid prayers.
Yaa Allah, we beseech You to accept our Ibadaht (acts of worship) performed during the month of Ramadan. Have mercy upon us, forgive our shortcomings, and include us among those whom You have freed (from punishment).
O Allah, place blessings in this noble day of Eid al-Fitr. Grant us all the Khairat (goodness) contained in it and keep us away from all forms of evil associated with it.
Yaa Allah, accept our worship today and throughout the rest of our lives, and keep us steadfast upon the path of righteousness and guidance.
We seek Your forgiveness and turn to You in repentance.
Ameen

Edil Mubarak.

Jabiru Tsauri

Photos from Lamido Foundation Mobilization for Tinubu/Dikko RADDA 2027's post 18/03/2026

kwamitin kasafin kudin Babban taron Kasa na jamiyyar APC ya shirya tsaf domin tunkarar Taron da zai gunada a karshen watan nan.

Kwamitin kasafin kudin karkashin jagorancin Kakakin majalisar dokokin Nageriya, Rt. Hon. Tajuddeen Abbas sun gudanar da zama na musamman domin shirye-shiryen babban taron kasa na jamiyyar APC da za'a gabatar a ranar 27/28 na watan Maris 2026 a babban birnin tarayya Abuja.

Yayin Zaman kwamitin na masana a sashen kasafin kudi, sun tattauna ne akan yadda za'a kashe dukkanin kudade a tsabtace domin inganta babban taron da zai gudana ba tare da wata matsalaba.

Shugaban kwamitin kasafin kudin kuma Kakakin majalisar tarayya Najeriya Rt.Hon Tajuddeen Abbas ya gabatar da jaddawalin yadda kasafin zai gudana, tare da gudunmuwar Mambobin kwamitin, kwararru a fannin kasafin kudi da s**a fito daga fadin Kasar nan.

Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri na daga cikin kwararrun da s**a bada gaggarumar gudummuwa a yayin zaman kwamitin da ya gudana jiya Talata 17/03/2026 a babban birnin tarayya Abuja.

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Tudun Matawalle
Katsina