Katsina State ADC Democratic Action Front

Katsina State ADC Democratic Action Front Official platform of Katsina State ADC Democratic Action Front.

Promoting democratic values, unity, justice, and people-centered leadership for the progress of Katsina State and Nigeria.

16/09/2026

Babba Kaita alheri

10/08/2026

"Osun is blessed!" 🙌

A yau ne mai girma Alh. Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa), ɗan takarar Shugaban Ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin tutar jam’iyyar ADC, ya isa Osogbo, babban birnin Jihar Osun, tare da tawagar shi, domin nuna goyon baya ga ɗan takarar jam’iyyar ADC na gwamnan jihar Osun, Dr. Najeem Folasayo Salaam (Iwaloye).

Babbar jam’iyyarmu ta ADC ta tsayar da Dr. Najeem Folasayo Salaam a matsayin ɗan takarar gwamnan Jihar Osun a zaɓen da za a gudanar ranar Asabar.

"Osun is blessed! 🙌
ADC is ready! ✊
Victory is certain, In Shaa Allah!"

Address

Katsina
820001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina State ADC Democratic Action Front posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share