PDP Katsina State Grassroot Forum

PDP Katsina State Grassroot Forum

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PDP Katsina State Grassroot Forum, Political organisation, Ring Road Katsina, Katsina.

29/12/2025

NNPP na tare da Kwankwaso, Abba na tare da Tinubu.
Zabi ya rage ma Talakkawa

25/12/2025

Gab ake da Kwance ma APC zane.

14/05/2025

Power to the People

07/05/2025

Power to the People
☂️

18/01/2024

Ga talakka ga APC.
Abu na mu maganin a kwabe mu.

23/02/2023

Allah Ya ba jamiyyar PDP nasarar lashe zabe mai zuwa amin 🙏

10/01/2023

Ko baka kishin kowa ka yi kishin kanka da abunda zai za mo alkhairi a gareka insha Allah.
Don haka ka zabi PDP

09/01/2023

Since from the day Hon. Gudaji exposed CBN trillion Naira scandals APC intensifies their meetings and campaign.

08/01/2023

Ba mu taba samun dan siyasar da ya fadi zabe kuma ya ci gaba da alherin da ya saba kamar Yakubu Lado ba.
Boyewa su ke.

18/09/2022

Salam alikum warahamatullah
Ina so in yi amfani da wannan damar in bayyana godiya matuka ga jam'iyar da ke wannan forum din, abisa kokarin da ake tayi a kan wannan tafiya.
Ina godiya kwarai da gaske Allah ya saka ma ku da mafifichin alheri, Allah ya bamu Nasara, kuma Allah in ka bamu kar ba barmu da iyawar mu, Allah ka sama abun albarka ya zama alheri ga jama'a da kasa baki da.
Allah ka bamu zam lafiya kwanchiyar hankali da yalwatar arzuki, a jahar mu da kasa baki daya.

Na gode.

Sen. Surajo Aminu Makera

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Ring Road Katsina
Katsina