17/06/2022
Sabuwar wakar Zainaba
DANDALIN MASOYA ANNABI
17/06/2022
Sabuwar wakar Zainaba
Zaka iya samun wan nan kasidar idan ka aje number anan👉
Yanzuhaka zaka iya samun wan nan Kasidar da zarar ka aje nanbarka anan
07/12/2021
Ku aje nambarku kokuyimana magan ta whtsapp dan mallakar kasidar
Blend Me Photo Editor.xab
transparent sceenlive wallpaper
17/09/2021
Munsaki sabuwar kasida Maisuna GARWASHI Gamai bukata ya aje lamba
08/09/2021
Gamai bukatar
Al-bums nayaban Sayyad Fadima Zai iya ajiye lambarsa anan allah karamana kaunarta
05/09/2021
Zamu saki saban Al bums gobe litinin in sha allah
25/08/2021
Dan zahara & yar fulani
🕌🕋🕌
🤲🏻🤲🏻🤲🏻
👉🏻Karamomin Sayyida Fa]ima:Idan mutum ya
bibiyi tarihin Sayyida Fa]ima zai ga cewa tana da
karamomi masu yawa wasu karamomin ma tun gabanin
a haife tane s**a kasance alal misali ta kasance tun tana
cikin mahaifiyarta take magana da mahaifiyarta a
ciki,akwai lokacin da Manzon Allah ya shigo cikin gida
sai ya ji Sayyida Khadija na magana alhali ba kowa a
cikin gidan shine Manzon Allah ke tambayar ta ke da
wa k**e magana? Sai ta ce da yaron da yake ciki na
ne,sai Manzon Allah ya ce mata mace ce kuma Allah
Ta’ala zai sanya zuriyyata daga gareta kuma a cikin
zuriyyar tane za a samu Imaman wannan
al’umma.Haka nan ya zo akan cewa lokacin da aka
haife ta sai ta kasamce a }asa tana mai sujuda,haka nan
lokacin da aka haife ta wani irin haske ya bayyana
wanda ya haskaka garin makka baki ]aya dama sauran
sassa na duniya.Haka nan kuma ya zo a kan cewa bayan
haihuwarta an ji tana cewa, “Na shaida babu abun
bautawa sai Allah kuma lalle baba na Manzon Allah ne
kuma shugaban Annabawa miji na kuma shine
shugaban wasiyyai.A ta}aice dai ayoyi da kuma
karamomi masu yawa sun bayyana a lokacin haihuwar
Sayyida Fa]ima.
Kuciga Al abbass & zainab yar fulani
24/08/2021
Dan zahara & yar fulani
🕌🕋🕌
🤲🏻🤲🏻🤲🏻
👉🏻Matsayin Sayyida Fa]ima ranar }iyama:Ya zo a
wata ruwaya cewa Sayyida Fa]ima a ranan Al-}iyama
bayan ta isa }ofar Al-janna za ta waiwayo,sai Allah
ta’ala ya tambaye ta miyasa ta waiwayo,sai tace ya
ubangiji ina son a san daraja ta da kuma matsayi na
ayau ne,sai Allah ta’ala ya ce mata ya ‘yar masoyina
koma ki duba duk wani wanda yake son ki ko yake son
wani daga cikin zuriyyarki ki k**a hannunsa ki shigar
dashi aljanna.A wata ruwaya ya zo akan cewa bayan
Sayyida Fa]ima ta shiga aljanna Allah ta’ala zai ce mata
ya Fa]ima ro}i duk abinda k**e so zan baki sai ta ce ina
ro}onka kada ka azabtar da duk wani masoyi na ko
masoyin zuriyyata da wuta.
Allah barmu da Fadima azzahara