15/10/2022
Majigiri 2023
A leader with a good heart οΏ½ always delivers!!οΏ½
15/10/2022
Majigiri 2023
02/09/2022
π₯π₯π₯
Hon Galissco mashi ya jagoranci rusa jam'iyyar Apc mashi/Dutsi
Hon Galissco mashi yayi kira na musamman ga Al'ummar mashi/Dutsi da su fito domin chanza jam'iyyar Apc,
Cewar Babban dan kasuwar Hon. Galissco mashi, jam'iyyar Apc sunci amanar talakkawa, sbd haka Allah ya rusa wannan kungiyar matsiyatan ameen
*Jikan Gula sarkin yakin majigiri βπΎ*
17/08/2022
Allah ya yiwa Hon. Salisu Yusuf Majigiri dukkan siffa ta mutuntawa, kyautatawa, girmamawa, karramawa, da hali na kwarai, har mutane s**a gamsu cewar zai inganta rayuwar al'umma a kowanne mataki idan ya samu damar kasancewa shugaba,
Al'umma dayawa suna 'kara addu'ar Allah yaimai speaker national assembly
Signed
Majigiri youth support organization coordinator, Umar musa jikan gula sarkin yakin majigiri
16/08/2022
Shi Majigiri wakilin mutane ne ba na Dabbobi ba.
Dan haka al'ummar Mashi/Dutsi ku zabe shi don kawar da wakilin Dabbobiπ
Majigiri youth support organization, jikan gula
09/08/2022
Congratulations Sarkin yakin majigiri, chirman PDP majigiri youth support organization mashi
02/08/2022
πΌπππΌπππ πΏπΌ ππΌππΌππΌ ππππ ππΌπA ππΌππΌ 2023
Allah ya Tabbatar mana dasu
Majigiri youth support organization mashi 2023
26/07/2022
Majigiri youth support organization mashi
Our member Representing the Good People of katsina mashi/DutsiFederal Constituency Hon.salisu Yusuf majigiri.
Siyasa abarwa dan Siyasa πͺ mashi/Dutsi takace insha Allah π.
Sarkin yakin majigiri
21/07/2022
AYYUKAN ALHERAI DA CIGABAN KASA WADANDA H.E MAJIGIRI YAYI TSAKANIN MASHI DA DUTSI SADDA YA SAMU DAMA.
HANYAR RUWA TA GARIN TSOMA.
MOTAR DA YA SAYAMA (NUT) TA MASHI.
RUNFUNAR MAKARANTU ALLO A KALLA GUDA GOMA
GADAR KURA TSAKANIN MASHI DA KATOGE.
KWALBATI A KALLA GUDA BIYAR DA YAYI AKASHE NAIRA MASHI.
KEWAYE MAKABARTAR HANYAR KATOGE.
TANKIN RUWA MASU AMFANI DA HASKEN RANA A KALLA GUDA HUDU
GARIN KAYAWA,
TSUMA,
GANA JIGWA
GEFEN TSAUNIN TSOMA.
YAYI MONO AKALLAH GUDA GOMA TSAKANIN MASHI DA DUTSI.
MATATAR RUWA TA ABU HALAWA.
TASHAR WUTAR LANTARKI AKALLAH GUDA UKKU WANDA S**A HADA DA GARO, DOKA DA KUMA DOKAWA.
FITULIN TITINA A GARIN SHARGALLE.
GURIN ZUBA SHARA A BABBAR KASUWAR KARAMAR HUKUMAR MASHI.
MOTAR TANTAN DA YA SAIMA HUKUMAR MASHI.
MOTAR DAUKAR MARARSAH LAFIYA DA YABA ASIBITIN TAMILO.
HANYAR MOTA A KALLA GUDA GUDA 8 KAMAR SU:-
MAKADA ZUWA TAMILO
KASANKI ZUWA MAJIGIRI
SONKAYA ZUWA GALLU
MARKE ZUWA JAMAβA
RANDA ZUWA DOGURU
KASANKI ZUWA DANDANA
SABON SARA ZUWA KAKIS
MAJIGIRI ZUWA MAKERAWA.
GINA ASABITIN GARIN DOKA.
DAKIN NAβURA MAI KWAKWALWA A GARIN DUTSI.
ANEX PRIMARY DA YA GINA A GARIN TASHAR DAN KAWU DUTSI.
GINA GIDAN KIFI A GARIN MASHI.
GINA SHAGUNA DAKE A GABAN MASHI MODEL PRIMARY.
MAKARATAR KOYON LARABCI A GARIN MASHI.
MASALLACIN UNGUWAR MARNA HAYI A MASHI.
SAKATARIYAR KARAMAR HUKUMAR MASHI DA YA KATANGETA.
MASALLACIN GIDAN SAUKAR BAKI NA KARAMAR HUKUMAR MASHI.
DAKIN NAβURA MAI KWAKWALWA DA YA GINA A GARIN MASHI .
PRIMARY DUTSIN GIWA DA YA GINA.
YA GINA ASIBITI A TSAMIYAR LALLU
YA GINA ISLAMIYA WATO UMMINA AISHA A UNGUWAR MARNA MASHI.
TSOHUWAR SAKATERIYAR BAMLE DA YA GINA.
YA GINA MASALLACIN JUMAβA A RANDA.
SANTAR KALLON TALABIJIN DA YA GINA A GARIN DOKAWA.
YA GINA MAKARANTAR PRIMARY A GARIN KATOGE.
WANNAN SUNE KADAN DAGA CIKIN ABIN ALKHARIN DA HON.. SALISU YUSUF MAJIGIRI YAYI TSAKANIN KARAMAR HUKUMAR MASHI DA DUTSI.
MAJIGIRIN MU MAI KISHIN AL-UMMAR SHI.
INA AL-UMMAR KANANAN HUKUMOMIN MASHI DA DUTSI KU SAKE BASHI DAMA DOMIN
16/07/2022
Majigiri youth support organization mashi
Moto:
Fighting political aparthy, for the purpose of voting capacited political icon to rescue the upcoming generation
Cikin ikon allah yau muka fara fidda fasta ta mai girma Hon. Salisu Yusuf Majigiri, wannan kungiya ta matasa tayi Alkawarin yin aiki tukuru domin tabbatar da sir majigiri ya zama dan majalissar Tarayyah insha Allah
Inna Lil Lahi wa Inna Ilaihi Rajuun.
It's with deep sadness to announce the death of His mother, Alhaji nura Majigiri
May Almighty Allah forgive your shortcomings and grant you jannatul firdous ππΎππ