11/09/2023
Albishirinku Al'ummar Daura da Kuma Arewacin Nigeria baki daya Muna gabatar maku da sabuwar qungiya Mai Suna Arewa Gyara Kayanka Movement, qungiyar ba iya daura ta tsaya ba ta kafune domin Arewacin Nigeria baki daya Kuma qungiya ta kafune a qarqashin jagorancin Mai girma shugaban qasar mawaqa wato Alhaji,Dauda Adamu kahutu Wanda kukafi sani da RARARA tare da abokan tafiyarsa Wanda s**a hada da Dr.Abdullahi Alhikma, Hajiya Aishatul humairah, Alh Nuhu Abdullahi da Kuma sauran bayin Allah Wanda s**a hada qarfinsu a waje guda domin ganin suntaimaki al'ummar Arewacin Nigeria qungiyar ankafa tane domin ganin ankawo cigaba da Kuma wayar da kan al'umma tare da taimakon juna a Arewa musamman a yanayin da ake ciki na rashin tsaro da quncin rayuwa da akeciki a halin yanzu Kuma musani sai muma mun hada kanmu wuridaya da Kuma taimakon junanmu sannan komai zai Sami damar tafiya yanda akeso.
Allah taimaki shuwagabannin qungiya da Kuma qasa baki daya
