اللهم اغفر لناولوالدي والعلماعناوعلماعهم والمسلميتن والمسلمات الأحياءوالأموات،
اللهم اغفرلموت المسلمين يارب العالمين.
Muima Kanmu Hisabi Kafin Ranar Karshe)
Nasiha Fadarwa da Gargadi Ga Al'umar Musulmai A2. To yan'uwana Matasa yazama kalubale garemu karmu zauna da jahilci. Allah yabamu ikon gyarawa amin.
Yan'uwana Matasa Inakira garemu da babbar murya,Mutashi munemi Ilmi, don ilimi shine kashinbayan cigaban kowace al'umma. In mundubi al'ummomin da sukaci gaba Wallahi sunsameshine ta hanyar neman ilimi.haka yake duk al'ummar da zamuga bata samun cigaba saikasameta da tarin jahilci. Wani Malami Allah yaimai rahma yana cewa:Shi jahili yana mutuwa tun kafin mutuwarsa tazo, Shikau Mai Ilimi koya mutu r
23/08/2022
YA ALLAH KAJIKANMU KAJIKAN IYATENMU DA MALAMANMU,KAJIKAN SAURAN MUSULMAI BAKI DAYA.
Ya Allah kabamu lahiya da zama lahiya akasata Nigeria da Jahata KATSINA dasauran kananun hukumominmu BAKI data.
Ya Allah kaba marasa lahiyarmu NA GIDA da asibiti lahiya. Mudakeda lahiyar Allah kakaremu da ita.
Inaima kowa fatan alkhairi.
Assalamu alaikum. Ya Jama'atul Muslimina ayau ranar Talata 6/5/1437.awannan Daren maitarin albarka, Nike tunama Kaina da Yan'uwa wasu abubuwa guda biyu(2)wadanda babu makawa saisunsameni. Sune kamar haka-1-MUTUWA. Da 2-HISABI. Ganikuma banmasu wani Shiriba. Gani banda wasu ayyuka kyawawa saidai Tarin Zunubi. LA'ILAHA ILLALLAH MUH'D RASULULLAH!, YA'SALAM YA GAFFARU ALLAHUMMA INNAKA AFUWUN TUHIBBUL AFUWAFU'ANNA.
Assalamu alaikum. Yan uwa Musulmai Maza da Mata barkanmu da wannan safiya da fatan alkhairi. B/haka, Inaso inyi amfani da wannan damar Inja hankalinmu kan fadar Ma'aikin Allah S.a.w. Inda yakecewa (HASIBU ANFUSAKUM KABLA ANTUHA'SABU) Muima kammu hisabi tun kafin Allah yaimamu hisabi. Yawaja garemu Mukiyaye dokokin Allah. Mutsaya inda aka umurcemu, karmuzam masu wuce iyaka. Kuma Mutsaya inda akahanemu karmuzam masu k
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. JAMA'A BARKANMU DA WANNAN DARE MAI TARIN ALBARKA, DAFATAN ALKHAIRI. B/HAKAN NIKANSO INTUNATARDAMU FADAR ALLAH {TA'ALA} DAYACE ISTAGFIRU RABBAKUM INNAHU KANA GAFFARA HARZUWA KARSHEN AYAR. INAMAI BAMU SHAWARAR GASKIYA MU LAZIMCI ISTIGFAR MUITA TUBA GA ALLAH DON MUSAMU RAHMARSA. ANNABIN RAHMA (S.A.W) YACE ATTA'IBUBIZZAMBI KAMANLA ZAMBALAHU.SABODA HAKA NIKE BAMU SHAWARAR MUDENA SAKACI DA YAWAN ISTIGFARI DA HAILALA TAREDA SALATI GA ANNABI (S.A.W)MUKOMA MUGYARA TSAKANINMU DA ALLAH.
ASSALAMU ALAIKUM YAN'UWAN MUSULMAI INA MIKA GODIYATA GA ALLAH(S.W.T) DAYA TABBATARMAMU DA WANNAN PAGE DIN DAFATAN ALLAH YA AMFANARDAMU AKAN ABUBUWANDA ZA'A GABATAR NA HASIHOHI YAKUMA KAREMU DA FADAMA KUSKURE DA DUK ABUNDA BAIDACEBA. ALLAH YAKAUDAMU DAGA BIN SON ZUCIYA YAKARA LULLUBEMU DA RAHMARSA,AMIN SUMMA AMIN.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Katsina
KATSINA
