Jam Iyyar Matasa

Jam Iyyar Matasa

Share

TAFIYAR_MATASA_2027
AREWA_MUFARKA_2027

motto: TSOHO KO UBANMU NEE

01/08/2024

Yanzu naganshi a hanya yana tafiya DAN AGUNDI

20/05/2024

Shekara 63 ana campaign da ruwa da wuta, a hakama se lalacewa abun yake.
Wai don me zamu zauna a wahalar damu.

15/05/2024

Ance jam'iyyar matasa ta shiga zukatan mutane
Ya Allah kabamu ikon gyara kasar mu

13/05/2024

Wa kasani matashi da kuke alfahari da samunsa a yankin ku ?

13/05/2024

Matsalar tafiyar matasa itace duk wanda zakasa yayi mata illa shima matashi ne.
Inya duba zaiga shima an cuceshi 😁

10/05/2024

Miye sakonku na karshe ga tsofaffin yan siyasa marasa kishin mu
Da alamu sun tafi fa.

10/05/2024

"Yawancin wadanda s**a yiwa Nigeria wani abun azo a gani duka matasa ne.

Murtala, gawon, obasanjo a soja, har Sardauna yana 44 yazama premier, duk suna matasa s**ai abin azo gani.

Ya kamata, mu wayarwa da yan uwan kai akan JAMIYYAR MATASA, domin kawo sauyi a shekarar 2027 kamar yadda akai a wasu kasashen.

Shekara 60 ana mana karyar gyara Nigeria har yanzu shiru mu zamuyi da kanmu da karfin Allah

~ inji dan Gwagwarmaya Sharfaddin Bature

© AMINTACCIYA

09/05/2024

Ku taho mu kafa jamiyyar matasa.

Motto:
Tsoho ko ubanmu ne

08/05/2024

Tafiyar matasa

08/05/2024

Ba subsidy se karin haraji
In kuma an tara kudin a kwashe
Matasa kuzo muyi tafiyar mu tamu ta kanmu

08/05/2024
Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Katsina
Katsina
820101