16/03/2026
Mu munfito ga Allah muka dogaro
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon musa sada dan sadau page, Political organisation, Katsina.
Official page for Distinguished Musa Muhammad Sada (Dan sadau)
For the people to the people
we stand to Allah (S w t)
A D C
Future Senate/House of reps/ Governor katsina state in sha Allah 🤲
16/03/2026
Mu munfito ga Allah muka dogaro
Ashe banza ta kori wofi
06/02/2026
Your vote is your weapon for better tomorrow through good leadership
30/01/2026
Talaka yakoma bawa marar yanci wanda kullun da kudin jaharshi da kasarshi jagoririn suke rayuwar jin dadi dasu.
Amma daga lokacin da xa6e ya mastso aka dauki wani abu (Atamfa) ( taliya) (2k) aka bashi shikenan saiya sake za6ar wadannan mutanen 😥 .
Yak**ata duk mai bacci ya falka yau ankashe makwabcinka batare da daukar matakin komai ba a gomnati ina tabbatar ma gobe kaine za a kashe kuma ba abinda zai faru face yayanka su zama marayu.
Idan muka hada kai muka dauki wadanda basu san dadin mulki ba sunzo ne domin s**awo sauyi na shugabanci da ixnin Allah Allah xai sauyamana.
ADC
30/01/2026
Yadda makomar matashi take a siyasa.
Kai matashi kasama ranka cewa bazaka iya komai ba sai abinda yan siyasar s**a dama sannan kullun kokarinka tallatasu ta hanyar karya babu wani cigaba daka kawoma yankin ka b***e kasan ina kanufa a rayuwa..
Karkayi bangar siyasa!!!
Kayi kokarin wayer da kan Al umma domin su rinka xa6en mutumin dayake da zuciya mai kyau ta hanyar tausaya ma jama ar dayake shuganci...
Kuxo mu gwada mubi da Addu a mu kyautata zato Distinguished musa sada Dan sadau xai xama silar samuwar chanji a siyasar jihar katsina dama kasa baki daya da ixnin Allah.
Ziyara da tattauna wasu muhimman abubuwa da team din Dan sadau network s**ai da Distinguished musa sada Dan sadau domin bayyana wasu manufofi don Allah s**ara fahimtar hakikanin dalilin takararsa.
27/01/2026
MUN SAMU ABUN NEMA (DANSADAU NETWORK)
Mun dade cikin kishirwar neman Wanda zai zama garkuwa garemu ya jagorancemu domin ganin mun samun ingantattar rayuwa amma abun yaci tura.
Allah da ikonshi yau ya kawo mana nagartaccen Matashi Dist. Musa Dansadau Katsina, a sannu ana ta fahimta ta ruguguwar shiga cikin ayarin dake son tabbatar da 'yanci mai dorewa.
27/01/2026
TAFIYAR 'YANCI (DANSADAU NETWORK)
Salon mulkin da muke ciki yanzu irin na bautar da al'uma ne a wayance, lallai shugabanni mafi yawa suna abunda suke so NE ba abunda al'uma ke bukata ba.
Hakan yasa Dist. Musa Dansadau Katsina ya jajirce domin ganin ya yaki wannan tsarin da tabbatar da tafiya mai cikakken 'yancin da kowa zaici amfanin ta.
27/01/2026
DA MAI K**A AKE BOTA (DANSADAU NETWORK)
Lallai zancen Hausawa gaskiya ne dukan ce da mai k**a ake bota.
Al'uma muna jin dadi da kara gamsuwa da salon tafiyar Matashi na matasa Distinguished Musa Dansadau Katsina,
Tafiya ce da take son kowa ya zamo mai dogaro da kanshi mu fita daga kangin bautar tsirarun mutane Wadanda daga su sai diyan su.
| Monday | 07:00 - 00:00 |
| Tuesday | 07:00 - 00:00 |
| Wednesday | 07:00 - 00:00 |
| Thursday | 07:00 - 00:00 |
| Friday | 07:00 - 00:00 |
| Saturday | 07:00 - 00:00 |
| Sunday | 07:00 - 00:00 |