23/12/2025
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.
Barka da safiya ga dukkan magoya bayan DR Haruna Mai Wada, ɗan takarar Katsina Central. Muna godiya da goyon baya, addu’a da ƙarfafa gwiwa daga kowa. Mu ci gaba da haɗin kai da jajircewa domin ganin an cimma burinmu na nasara. Tare, za mu gina tafiyar da za ta kai mu ga nasara, insha Allah.
— Nura Nura Usman
Director, Media & Publicity | WAKILIN YAMMA 1
DR Haruna Mai Wada Supporters
