Dan Amana Media Team Katsina

Dan Amana Media Team Katsina

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Amana Media Team Katsina, Political organisation, .

05/06/2026
05/06/2026

Insha Allah, mun gama dukka wasu shirye shirye don saka solar street lights guda 300 a Katsina LGA insha Allah, wannan aikin zai fara daga sati mai k**awa insha Allah. Daga nan zamu koma Kaita LGA, Jibia LGA da Batagarawa LGA inda zamu sa guda 50 a kowani local govt. Adadin wuta da zamu sa guda 450 insha Allah. Wannan aikin za'ayi shi ne a karkashin Gidan Amana Akida, don k**a ma jagoran mu mai girma gwamna Mal Dikko Aliyu Hassan Raddah Dan Amana Media Team Katsina

03/06/2026

Abu Mafi Mahimmanci Da Zamu Iya Barima Iyalan Mu Ba Dukiya Face Sai Kyakkyawan Suna Da Mutunci Da Aka Gina Bisa Gaskiya Da Rokon Amana Wannan Shine Abinda Zasu Dogara Dashi A'Rayuwa Koda Mutum Ya Tura Dukiya Mai Yawa Baza Ta Iya Sayan Kyakkyawan Suna Bayan Ya Rasu ✍️@

Photos from Dan Amana Media Team Katsina's post 03/06/2026

Uban gidan masu gida dan Amanar mu

Photos from Dan Amana Media Team Katsina's post 22/05/2026

‎Assalamu Alaikum katsinawa!!!

‎Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin dake dasa soyayyar bawan shi a cikin zukatan bayin shi,

‎Al'ummar birnin Katsina da kewaye hakika kun nuna man kara kun fito kwai da kwalkwata domin tarbata tun daga ƙofar shigowa gari har zuwa gida, saboda haka ni Haruna ɗan Ummaru jikan Sulaimanu banda baki ko kalmomin da zan iya yi maku godiya akan karamcin da kukai man a yau Juma'atu babbar rana kuma rana farin ciki a gare ni.

‎Katsinawa Albishirin ku, Kusani cewa da siyasa babu siyasa Gidan Amana gidan taimakon Al'umma ne anan muka kwana kuma ana zamu tashi da yardar Allah saboda mu Katsina gidan mu ce bamu da inda ya fita duk inda mukaje muka dawo mu dawo cikin Al'ummar muga ana jindadi ana farin ciki babu abinda yafi wannan.

‎Masoyan mu Al'ummar Katsina Allah yasaka maku da Alkhairi har ga Allah nima mai kaunar ku fata na Allah ya cigaba da bamu damammakin da zamu cigaba da ayyukan Alkhairi a jihar mu wanda da sune zasu kara zame mamu zumunci tsakanin mu daku.

‎KATSINA NAGODE!

11/05/2026

No going back gidan Amana sai dan amana

Photos from Dan Amana Media Team Katsina's post 11/05/2026

‎Dr. Haruna Maiwada ya dauki nauyin ba ma niyyatan Katsina littattafan Ingantattun Addu'o'in Aikin hajj da umrah.

‎A yunkurin shi na taimaka ma Addinin Allah, Dr. Haruna maiwada ya ba ma niyyatan sama da dubu 1,000 litattafan Addu'o'in aikin hajj da umrah.

‎Muna fatan Allah ya saka mashi da Alkhairi.

01/05/2026

Fake News!
Wannan labarin baida tushe bare mak**a

30/04/2026

UMARNIN KA MUKE JIRA OGA

30/04/2026

Mun san inda muka Fara hidiman siyasa, kuma mun san inda muke a yanzu, mun san masoyan mu na zahiri, kuma mun san wadanda fatan su su gan mu a kasa. A duk abubuwan da s**a faru a kwanakin nan, na sheda da abu uku

1- Dole mu tashi Tsaye mu rike Al'umma, dan kuwa naga ranar shiga hidimar Al'umma

2- Mal Dikko Masoyina ne, Kuma mai Kaunar cigaba na ne, wani lokaci kana hana dan cikin ka wata dama da zaka iya badawa, ba dan ka tsane shi ba.

3- Ayukan Alherin da muke yi dama ba saboda siyasa ko kujera mu ke yi ba, dan kishin Jihar mu muke yi, dan haka bazamu fasa ba. Yanzu haka muna shirye shiryen sanya solar street lights guda 300 a LGA din mu mai albarka. zamuyi wanann aikin phase by phase, inda a phase one zamu fara dasa guda 100.

A karshe, SIYASA YANZU MUKA FARA!!!!

Want your business to be the top-listed Government Service?

Website