Muryar daji

Muryar daji

Share

🦁 Murya daga daji, don ilmantarwa da wayar da kai game da dabbobi da muhalli

28/11/2025

27/11/2025

23/11/2025

22/11/2025

EagleThe Animal With X-Ray Vision (Eagle)

Eagle yana iya ganin ganima daga sama tsawon kilomita biyu. Idonsa ya fi na mutum sau 4 zuwa 5. Zai iya gane launuka da mu ba za mu iya gani ba. Wannan shine sirrin da yasa yake k**a ganima cikin dakika.

20/11/2025

� Abubuwan da ba a sani ba game da ƙudan zumā

1. Ƙudan zumā na iya gane fuskar mutum

Kamar yadda mutum ke gane fuska, ƙudan zuma ma na iya gane fuskar da s**a saba gani. Hakan saboda suna da ƙwaƙwalwa mai ƙarfi fiye da yadda muke zato.

2. Ƙudan zuma ɗaya yana iya ziyartar furanni 5,000 a rana

Wani ƙuda guda ɗaya na iya yin yawon neman nectar daga dubban furanni a rana. Wannan ne yasa suke da mahimmanci wajen pollination.

3. Ƙuda yana fuka–fuki 200 a karo cikin dakika ɗaya

Hakan ne ke bada sautin "zummmmm" da muke ji. Fuka–fukinsu suna motsi sosai fiye da tuntubar ido.

4. Ƙudan zuma yana iya yin tafiyar kilomita 8–10 don neman abinci

Suna iya barin gida mai nisa domin neman nectar sannan su dawo daidai inda s**a fito.

5. Zuma ba ta lalacewa

An samu zuma a kaburburan Fir’auna na sama da shekaru 3,000, amma har yanzu tana da kyau a ci. Zuma ce kadai abinci da ba ya lalacewa.

6. Ƙudan zuma na da harshen magana

Suna amfani da abin da ake kira “waggle dance” – wato rawa – domin sanar da sauran ƙudaje wajen da suke da abinci. Wannan na nanake k**ar GPS nasu.

7. Akwai sarautu a gidan ƙudan zuma

Sarauniya (Queen)

Ma’aikata (Workers)

Masu haihuwa (Drones)
Kowane nau’in ƙuda yana da aikinsa da ya k**ata ya yi.

8. Ƙudan maza (Drones) basa aiki

Sai dai aikin haihuwa kawai. Bayan sun yi aikin nan, suna mutuwa.

9. Ana samun ɗan ƙaramin zafi daga cizon ƙuda, amma cizon mace yafi

Ƙudan mace ne kawai ke cizon mutum. Maza ba sa cizo.

10. Ƙudan zuma na jin wari sosai

Suna iya gane wari cikin sauri fiye da karnuka a wasu lokuta, saboda tsarin hancinsu ya fi kyau sosai.

20/11/2025

Animals can sense that you're in afraid of them before you even speak.

18/11/2025

17/11/2025

16/11/2025

The most dangerous snake in Africa.

of wild

15/11/2025

Saiga antelope naga abin mamaki matuka.

14/11/2025

Animal with supernatural ability.

Want your business to be the top-listed Government Service in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Katsina