ClC W Yamma II Kt
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ClC W Yamma II Kt, Public & Government Service, WAKILIN YAMMA II, Katsina.
Ayau kenan 08/03/2026 Lokaci da muke tantance Al'ummar wakilin yamma 2 inda muka samu musu bukata ta mussaman 15 mata masu marayu guda 20 datawa Maza da mata guda Ashirin sai kuma masu bukata Suma 20 inda mukashiga lungu da Sako muka nemi ra,ayoyi Yan unguwa s**a zakulo mana wadannan mutanen muka shiga har Gidajensu mukaga sun cancanta mukazo mukasake tantancesu da tabbarmasu da sakon Mai girma gwamnan talakawa wato Dr Dikko Umar Radda inda kulum burinshi baifi yaga ya daukema talaka damuwaba yawadatashi da Abincin da sauran Ababuwan more rayuwa bugu da Kari Shima Dr kamaladeen yasha Alwashin sharema Al'ummar jihar katsina hawaye kamar yanda maigirma gwamnan ya ummurceshi fatan Allah y saka da Alkhairi yakara daukaka Allahummah Amen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Katsina
