17/10/2026
A Yau Assabar 17/10/2026.
Shugabannin Local Government na kungiyar Dr Nasir Idris Kauran Gwandu da Hon. Abdulrahman Mamuda Wafa GIWA, mai suna Kaura and Giwa Support Organisation KGSO, Koko/Besse LGA, Mun gudanar da ziyarar girmamawa tare da neman sa albarka da neman shawarwari hadi da gabatar da Takardar Appointment As Special Advisor na KGSO ga Dr. Bello Sarkin Zabarmawa Special Advisor na maigirma Governor.
Ziyarar ta kasance wata dama ta karfafa zumunci, hadin kai da fahimtar juna tsakanin shugabannin KGSO da Dr. Bello Sarkin Zabarmawa tare da gabatar da kungiya da kuma shuwagabanin ta mataki na local government.
Shugabannin KGSO mun nuna godiya ga Dr. Bello Sarkin Zabarmawa bisa yadda ya nuna goyon bayan sa da kuma alkawarin bayar da gudummawa wajen ci gaban kungiyar da manufofinta.
KAURA & GIWA SUPPORT ORGANISATION (KGSO).
Unity, Peace and Progress.