19/08/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN ðŸ˜ðŸ’”
Cikin alhini da jimami muke sanar da rasuwar MALAM wanda Allah Ya karɓi ransa a yau.
Muna roƙon Allah SWT Ya gafarta masa, Ya jiƙansa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa.
Za a gudanar da Sallar Jana’izarsa gobe da ƙarfe 10:00 na safe, In Shaa Allahu.
Muna roƙon ‘yan uwa, abokan arziki da dukkan masoyansa da su halarci jana’izarsa, ko kuma su saka shi cikin addu’o’insu.
Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa. Allah Ya ba iyalansa da dukkanmu haƙurin wannan babban rashi.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.
MALAM Allah Ya jiÆ™ankaðŸ˜ðŸ’”
~ Gaddafee Kusada