Miyatti-Allah kautal-hore

Miyatti-Allah kautal-hore

Share

Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria sometimes called MACBAN is a loose partisan adv

15/08/2021

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una Hakika abinda ya faru a Jos abin takaishi ne kuma abun tir da Allah wadarai wannan mummunar abune Kuma a kwai sakashi na reshin Hukunta Wadanda Suke aikata hakan

Don wannan bashine karor Farko da ake yiwa Matafiya da basu san hawa ba b***e sauka ba a Plateau ,😠😠😠

Hakikan Wannan lamarin ya tadamun da hankali da girgizani Ace Mutanen da basu san hawa ba b***e sauka atare su a hanya namma a Cikin Gari Babba kamar Jos Ayi Musa Kisan gilla wannan sakashin Gwamnati ne don a kwai Jahar da garin da s**ayi Kaurin suna wojen kashe Matafiya Da Gwamanan yayi barazanar rushe garin da maidaci Lebur Har Yau Ko Kazar da take wucewa samu labarin sun kara kashewa ba don sun san zai aikata musu hakan

Amma a Plateau Anyi an kuma Anyi saidai a fatar baka ba wanda duniya taga an Hukunta

Ina kira da babbar murya da cewa a ɗau mataki maitsauri akan masu aikata hakan don In hakan yashi gaba To lallai bazai haifar da ɗa Mai ido ba

A karshe ina Mai jajantawa waɗanda s**a resa ƴan uwan su Waɗanda s**a resa rayukan su Kuwa Allah ya amshi shahadar su yayi musu gafara da Rahma waɗanda s**a jikkata Allah ya basu Lafiya Albar Annabi (S.A.W) da Alqura'ani
Lamiiɗo Fulɓe Bello Bodejo

Sing Mo Lamiɗo

Photos from Lamido Fulbe Bello Bodejo's post 22/07/2021
22/07/2021

E mi walla kala Bandiraaɓe Am Fulɓe Julɓe Seyo Julde Layyah Allah seniiɗo holli'en Mawri

Barka da Salla Happy EI'DIL AL ADHA

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo
Sing Mo Lamiɗo

15/07/2021

Min kofnii'on min e higgoojo'am soobaajo am Kauran Bauchi Bala Mohamed Ngomnajo jihawol Bauchi

Min yela nii'on Kairuuji ko ɗuuɗi

Photos from Lamido Fulbe Bello Bodejo's post 15/07/2021

Allah wallu Fulɓe men Fulɓe Borno on kofnaama

09/07/2021

Barkamen e nyalaade Jumɓaare e mi yela on jumɓi jam
Allah jabanoo'en dewe men

Barkammu da Ranar Juma'ah ina fata anyi sallar Juma'ah lafiya Allah ya amci ibadummu

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo
Sing Mo Lamiɗo

09/07/2021

Juma'at Mubarak

08/07/2021

On nyalli Jam bandiraaɓe am Fulɓe

Mi hofnii'on mi yelanii'on Kairuuji ko ɗuuɗi e mi yetta e du'aajemon e kofli mon mi yetti on

08/07/2021

Ko da yauce ko faramu a buɗe take don karɓar Korafe korafen ku Sai ku Garzayo ku kawo mana Korafe korafen ku a rubuce da shikakkun Hujjojina korafin ku Da hotuna ko bidiyo ko sauti ku kawo Helkwatar Kungiyar Miyetti Allah Kautal h**e dake Tudun Wada Kasuwar Maliya Hanyar Keffi zuwa Abuja

Ko ku tuntubi wadannan Labbobi kamar haka 👇

08023618600
08135596789
08130501213
08039313183

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo

Sing Mo Mo Lamiɗoo

08/07/2021
Want your business to be the top-listed Government Service in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Lagos