Shafiu Aliyu Danrimi

Shafiu Aliyu Danrimi

Share

Are you a political member

28/12/2022

YANZU YANZU
Labarin da muke samu wannan matashin da Gwamnatin hijar neja tasa aka k**a saboda yayi rubutun tunatar wa ga Gwamnan jihar (Lolo) akan aikin Asibitin magajiya da yayi masu Alkawali.
Mai suna ciwon cikin sa ya motsa sossai cikin daren jiya Wanda hakan ya janyo tashin hawan jinin mahaifiyar,
A halin yanzu mahaifiyar tasa tana Asibiti kwance.

Dun haka Muna Kira ga gwamnatin jihar neja da duk wani shugaba daje da hannu ciki tare da Bata hakuri akan kuskuren da Shamsu ya aika a cikin rubutun sa.

Ku taimaka ku yafe masa

22/06/2022
30/04/2022

Barkan mu da warhaka da fatan kowa na cikin koshin lafiya 🤲 da Shirin sallah,

Ya Allah ka yalwata Muna mu samu damsn yin hidiman sallah cikin rufin asiri da kwanciyar hankali

Fatan Alheri 🤲

30/04/2022

Mashaa Allah 🤲 Alhammdulillah

Muna godema Allah da ni'imomin shi marassa adadi da yake yalwata mu dasu a kullum sai godiya🤲

Kuma Ina matukar farin ciki da kasan cewa ni a yau ya Allah ka cigaba da haka Al'amarin mu na yau da kullum 👌 ka nisanta mu ga masu nufin mu da Sherri 🤲 ka rusa tanadin su akan mu

Allah ka Haska gaban mu da bayan mu 🤞 ka hanamu Jin kunya Duniya da kiyama

Allah ka Kara Muna zaman lafiya a kasarmu Nigeria

Youths Ambassador ✍️

Want your business to be the top-listed Government Service in Minna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Danrimi Rijau Local Government
Minna