03/04/2026
Supreme leader✅
Mai son koyon fasahar zamani, musamman AI da ChatGPT. Ina raba bayanai, dariya, da abubuwan ilmantarwa a sauƙaƙe cikin harshen Hausa."
03/04/2026
Supreme leader✅
06/09/2025
WATA SABUWA: Bincike ya tabbatar da cewa Ana Zargin Miliyoyin Musulman Aljanu Daga Sassan Duniya Sun Halarci Maulidi A Jihar Bauchi.
Ku Shigo Shafin Jaridar👉 crypto academy 👈 Ta Nan Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku..
04/09/2025
Kuyi mata fatan alheri ✅
04/09/2025
Allah ya jikan ciyaman
Mc babbo yace Yana bayar da hayar fanka🤣🤣🤣
Nace ba?
Tana burgeka kuwa?
Duk daga wajen dinner kb international
Daga wajen dinner kb international
02/09/2025
Tana burgeka kuwa?
02/09/2025
Shugaban Koriya ta arewa Kim Jung Un ya tafi China a jirgin ƙasa daga Pyongyang domin halaratar faretin soji.
Hanyoyin sufurin shugaban ƙasar na yawan ɗaukar hankalin mutane, don haka ga cikakken bayani kan yadda Mista Kim ya fi son yin tafiye-tafiye.
Indai wakar siyasa ce to kawai a barwa rara.