05/01/2026
SANARWA DA SAฦON TAโAZIYYA
Hukumar wan nan makaranta na sanar da iyaye, ษalibai, maโaikata, da alโummar gari baki ษaya.
Makarantar na bin umarnin da Gwamnatin Jiha da ฦaramar Hukumar Nguru s**a bayar dangane da mummunan lamari da ya faru jiya.
Bisa ga lokacin jimami da aka amince da shi, makarantar za ta kasance baza tayi aiki ba a yau da gobe. Duk harkokin karatu da na ofis za su ci gaba a ranar Laraba.
Wannan mataki na nuna girmamawa, juyayi, da cikakken bin umarnin hukumomi.
Malamai, da ษaliban Makarantar Ammar Bin Yasir Islamic Academy. suna miฦa taโaziyya ga iyalan waษanda s**a rasu. Muna taya ku jimami da alhini.
Muna roฦon Allah SWT Ya gafarta wa mamatan, Ya saka su a Aljannatul Firdausi, Ya ba iyalansu haฦuri da ฦarfin zuciya.
Muna kuma roฦon Allah Ya kare alโummarmu daga aukuwar irin wannan masifa a gaba
Sa hannu,
Hukumar makaranta