Tsohon Nguru Community Development Forum

Tsohon Nguru Community Development Forum The Page Was Created To Serve Tsohon Nguru Community

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah ya yiwa Ba Mallum Kolorima rasuwa. Za'ayi jana'izarsa ƙarfe 2:30pm yau Alhamis...
08/10/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yiwa Ba Mallum Kolorima rasuwa.

Za'ayi jana'izarsa ƙarfe 2:30pm yau Alhamis ƙofar gidan marigayi Imam Goni Abba dake Limanti anan Tsohon Nguru

Shehu Muhammad Shettima (Jadda) Project Coordinator (PC) na ACReSAL reshen jihar Yobe ya rabawa shugabannin jam'iyyar AP...
25/09/2026

Shehu Muhammad Shettima (Jadda) Project Coordinator (PC) na ACReSAL reshen jihar Yobe ya rabawa shugabannin jam'iyyar APC na Wards guda goma dake ƙaramar hukumar Nguru kyautar baburan hawa ƙirar KASEA .

Assalamu Alaikum Jama'a muna bada chikiyar wannan yarinyar ƙarama. Duk wanda ya ganeta ko yasan ƴar waye, ya tuntuɓi Waɗ...
16/09/2026

Assalamu Alaikum

Jama'a muna bada chikiyar wannan yarinyar ƙarama.

Duk wanda ya ganeta ko yasan ƴar waye, ya tuntuɓi Waɗannan numbers:

08033592407
08066206264

15/09/2026
Tuna Baya... Wani zama kenan da ƙungiyar Tsohon Nguru Community Development Forum tayi da wasu masu Unguwanni anan Tsoho...
15/09/2026

Tuna Baya...

Wani zama kenan da ƙungiyar Tsohon Nguru Community Development Forum tayi da wasu masu Unguwanni anan Tsohon Nguru da kuma shugabannin Ngilewa Primary School ƙarƙashin Tsohon Headmasters, Baffa Bello a shekarar 2021 domin tattaunawa akan matsalolin da Makarantar take fuskanta don magance su.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!Allah ya yiwa Baba Tela Kunga rasuwa. za'ayi jana'izarsa yau Talata 15th ga watan Se...
15/09/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!

Allah ya yiwa Baba Tela Kunga rasuwa.
za'ayi jana'izarsa yau Talata 15th ga watan September da misalin karfe 9:00 na safe a ƙofar gidansa, kusa da masallacin Sheikhu Ngibrima dake anan Dagirawan yamma, Tsohon Nguru

Muna toƙon Allah yaji kansa, ya masa rahma.

Tuna Baya ... A shekarar 2023 kenan lokacin da wannan kungiya ta Tsohon Nguru Community Development Forum Ta ziyarci Mak...
14/09/2026

Tuna Baya ...

A shekarar 2023 kenan lokacin da wannan kungiya ta Tsohon Nguru Community Development Forum Ta ziyarci Makarantar LAWAN NGOMA MEGA PRIMARY SCHOOL Dake Hanyar Machina farkon buɗeta domin duba yara 100 da wannan Kungiyar tayiwa kayan makaranta dan ganin yadda karatunsu yake tafiya dakuma sanin wasu matsalolin su

Shugabannin wannan makaranta sunji dadin wannan Ziyara da Kungiyar takai tare da yimata addu'o'in fatan alkairi

A gefe guda mun tattauna matsalan dake damun wannan makaranta wanda in sha Allah zamuyi iya bakin kokarin mu wajen muga ansamu nasara

Kungiyar tasamu wakilcin
Muhammad Sani Amadu Nguru
Babban mai bada shawara ga Kungiya a bangaren Jinqai na wannan lokaci

Marigayi Munkaila Alh Zaitun
Mataimaki na musamman ga Shugaban Kungiya na wannan lokaci

Ahmad Idriss Nguru
Mai magana da yawun Kungiya na wannan lokaci na wannan lokaci
08/05/2023

Muna taya Dr. Mohammed Kachalla (Attami) tsohon Deputy Provost na College of Education and Legal Studies, Nguru murnar k...
14/09/2026

Muna taya Dr. Mohammed Kachalla (Attami) tsohon Deputy Provost na College of Education and Legal Studies, Nguru murnar kammala karatun Degree na uku (Doctorate Degree) a jami'ar Bayero University Kano.

Allah ya sanya albarka

Yau mun wayi gari da appointments daga kungiyoyin siyasa na jam'iyyar APC a unguwarmu ta Tsohon Nguru. Muna taya duk waɗ...
08/09/2026

Yau mun wayi gari da appointments daga kungiyoyin siyasa na jam'iyyar APC a unguwarmu ta Tsohon Nguru.

Muna taya duk waɗanda s**a samu murna.

1. Shu'aibu Abdullahi (Press Secretary) - Chairman, Northern Nigeria APC Social Media Forum

2. Ibrahim Idris Adam Badagire - Head of New Media, COYAPO Nguru
3. Musa Muhammad Elbulatory - Assistant Auditor COYAPO Nguru
4. Musa Adamu Yawale - Assistant Secretary COYAPO Nguru
5. Muhammad Dala - Head of support groups COYAPO Nguru
6. Auwalu Isa Dankwanyo - Secretary COYAPO Nguru LGA
7. Hon. Adamu Lawan - Welfare Officer, COYAPO Nguru
8. Ibrahim Yusuf - Legal Advisor COYAPO Nguru

Address

Tsohon Nguru Ward, Nguru Local Government
Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsohon Nguru Community Development Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category