Ari Emirate Council

Ari Emirate Council ARI EMIRATE COUNCIL NEWS ONLY

đź‘‘ SANARWA DAGA MASARAUTAR ARI đź‘‘Masarautar Ari ta amince da naÉ—a Alhaji Umar Usman, Permanent Secretary, a matsayin Barde...
08/08/2026

đź‘‘ SANARWA DAGA MASARAUTAR ARI đź‘‘

Masarautar Ari ta amince da naÉ—a Alhaji Umar Usman, Permanent Secretary, a matsayin Barden Ari.

Wannan naɗi ya zo ne bisa cancanta, kishin al’umma, da irin gudummawar da yake bayarwa wajen ci gaban Masarautar Ari da al’ummarta.

Muna taya Alhaji Umar Usman, Barden Ari, murnar wannan babbar sarauta. Muna roƙon Allah Ya ba shi ikon sauke nauyin da aka ɗora masa cikin gaskiya, adalci da amana.

Muna ƙara taya shi murna tare da fatan Allah Ya ƙara ɗaukaka Masarautar Ari.

BARKA DA SARAUTA, BARDEN ARI!

Sen Masa'ud Shehu Gada

MAI MARTABA SARKIN ARI YA ZIYARCI DASS      Yayinda mai martaba sarkin Ari Alh. Muhammad Kilishi Musa ya kaiwa mai marta...
05/07/2026

MAI MARTABA SARKIN ARI YA ZIYARCI DASS

Yayinda mai martaba sarkin Ari Alh. Muhammad Kilishi Musa ya kaiwa mai martaba sarkin Dass Alh. Uthman Bilyaminu Uthman ziyara a fadarsa dake Dass

Hakika mai martaba sarkin Dass yayi wa mai martaba sarki maraba da Kuma tarba ta musamman, daga bisani anyi zumunci

Cikin hotuna yadda aka gudanar da Sallar idin Babbar Sallah a Masarautar Ari.Wakikilin Memartaba Sarkin Ari (Ajiyan) ya ...
28/05/2026

Cikin hotuna yadda aka gudanar da Sallar idin Babbar Sallah a Masarautar Ari.

Wakikilin Memartaba Sarkin Ari (Ajiyan) ya jagoranci gabatar da Sallar idin Babbar Sallah a head quarter Masarautar dake garin Gadar Maiwa.

✍️✍️
Sen. Masa'ud Shehu Gada
28/05/2026.

SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!LOKACIN SALLAR EIDAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Idan Allah Ya kaimu gobe, ...
26/05/2026

SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!

LOKACIN SALLAR EID

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Idan Allah Ya kaimu gobe, Laraba 10 ga Dhul-Hijja 1447AH, wanda ya yi daidai da 27 ga Mayu, 2026, ita ce ranar Babbar Sallah.In sha Allah, za a gudanar da Sallar Idi da misalin ƙarfe 9:00 na safe a Babban Filin Idi na Mai Martaba Sarkin Ari, da ke cikin garin Gadar Maiwa, Tawagar Wakilin Sarkin Ari Zasu Fito Daga Fada Zuwa Masallacin Idi Da Misalin Qarfe 8:30 idan Allah yakaimu.

Idan Allah Ya Kawo Mana Ni'imar Ruwan Sama Toh Ana Sanar Da Al'umma Cewar Da'a Gudanar Da Sallan A Babban Masallacin Juma'a Dake Kofar Fadar Mai Martaba Sarkin Ari.

Taƙabbalallahu minna wa minkum.

Eid Mubarak.

Sanarwa
Daga Ofishin Chief of Staff Na Mai Martaba Sarkin Ari,
Wakilin Mai Martaba Sarkin Ari.
Alh Yunusa Musa Ari
(Ajiyan Ari) 🖋️

23/05/2026

Allah Ya Kar6i Ibadah Me Kasar Ari 🙏

HRH MOHAMMED KILISHI MUSA
(First Emir Of Ari).

CIKIN HOTUNA 📸: Jiya kenan 13/5/2025 yayin da Daliban kwalejin Lafiya na Bill and Melinda gate Bauchi state college of h...
14/05/2026

CIKIN HOTUNA 📸: Jiya kenan 13/5/2025 yayin da Daliban kwalejin Lafiya na Bill and Melinda gate Bauchi state college of health and technology ningi bangaren kula da lafiyan hakori S**a kawo Ziyara da kuma neman sahalewa Fadar Mai Martaba sarkin Ari na wayerwa da mutane kai akan lafiyan hakori
Hakika sun samu tarba ta musamman daga wajen Mai girma Chief of staff na Masarautar kuma Ajiyan Ari kuma wakilin Mai Martaba sarkin Ari
Daga karshe kuma Mai girma Wakilin mai Martaba sarkin Ari ya musu fatan huta Gajiya da kuma fatan Alkhairi akan abinda suke karanta

Wasu Fuskokin mutane da kuma officials din da s**a samu damar halattar taron bude Wasan ARI EMIRATE UNITY CUP Kenan Fata...
01/05/2026

Wasu Fuskokin mutane da kuma officials din da s**a samu damar halattar taron bude Wasan ARI EMIRATE UNITY CUP Kenan
Fatan Yadda aka fara lafiya Allah yasa a gama Lafiya
Isma'eel Idrees Abubakar Gada ✍

Cikin HOTUNA 📸.Yadda mai Martaba Sarkin Ari His royal highness  mohammed kilishi Musa ya taya hakimansaDashi kansa murna...
14/04/2026

Cikin HOTUNA 📸.
Yadda mai Martaba Sarkin Ari
His royal highness mohammed kilishi Musa ya taya hakimansa
Dashi kansa murnar sabuwar Mota da mai girma Gwanman bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed ya gwangwajesu

HAWAN DAUSHE NA FARKO    Karin hotunan hawana sallar mai martaba sarkin Ari na farko   Sarki dai-dai da zamani ALLAH Ya ...
23/03/2026

HAWAN DAUSHE NA FARKO

Karin hotunan hawana sallar mai martaba sarkin Ari na farko
Sarki dai-dai da zamani ALLAH Ya karawa sarki lafiya da nisan kwana ya albarkaci wannan masauta ya nuna mana hawa na 100

Address

Gadar Maiwa
Ningi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ari Emirate Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share