Jigawa State Youth Consultative Forum Jsycf Media Page

Jigawa State Youth Consultative Forum Jsycf Media Page

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jigawa State Youth Consultative Forum Jsycf Media Page, Government Organization, Fatara Abubaker rimi housing Estate, Owerri.

04/11/2023

More power to your elbow sir, our support and belief in you is 100%, and we are wishing you success sir👍.

SIGN
COMRADE BELLO ILIYASU JSYCFORUM PRESIDENT ✍️

04/11/2023

*_Our COMMUNICATION Problems is that, We don't LISTEN to UNDERSTAND, but We Listen to REPLY._*

*_95% PROBLEMS of LIFE are DUE to the TONE of Voice._*
*_It's not WHAT we Say,_*
*_It's HOW we Say it._*
*_Just CHANGE the TONE and See the CHANGE In LIFE!_*

Photos from Jigawa State Youth Consultative Forum Jsycf Media Page's post 04/11/2023

Alhamdulillahi cikin hukuncin ubangiji yau mun samu damar kammala bawa matan da qungiyar Jsyc horo (training) kamar yadda qungiyar ta dauki nauyin Basu aikin yi.

A yau wasu daga cikin wakilan qungiyar masu bada horo s**a kammala Basu horon tare da Basu jari domin dogaro da kansu,

Muna fatan ko wacce zatayi amfani da wannan damar data samu wajen kula da aikin da aka koya Mata da Kuma juya jarin da aka Bata a hanyar data Dace.

Muna rokon Allah ya sakawa da wakilan qungiyar Nan da alkhairi Wanda s**a samu Allah ya Basu ikon taimakawa wasu suma wataran.

Muna Godiya ga wannan jajjirtattu wakilan namu.
Comr Bello Iliyasu Presidor
Sha'aban Isah Muhd
Bashir Muh'd Bmd
Allah yasaka musu da alkhairi 🙏🙏

Want your business to be the top-listed Government Service in Owerri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Fatara Abubaker Rimi Housing Estate
Owerri
406