KANO Municipal Recruitment

KANO Municipal Recruitment

Share

To enlite kano municipal youth

01/06/2026

Ga wata scholarship,

za su biya ma kuɗin tikitin jirgi da visa,

Sannan suna biyan kuɗi masu yawa duk wata. Har ila yau, za su dauke maka tuition fee. A takaice, ba za ka kashe komai ba har ka gama Karatu .

👉👉👉

23/05/2026

Assalamu Alaikum Yan uwa barkada safiya dafatan kowa yatashi lafiya, sunana Fatima inada aure da yara biyu,

Yan uwa Dan Allah Dan darajar annabi Muhammad s.a.w ina neman taimako ne ga duk wanda yakeda hali,ina rubuto muku wannan saqo cikin radadi da qunan zuciya,cikin hawaye

Haqiqa Allah ya jarabce mu da jarabawa rashin lafiya mijina tsawon shekara daya kenan da wata uku, laluran yashafi kwakwalwa, Amma Alhamdullillah yana kan magani,

Babban damuwana gidan damuke haya ne kudi yaqare kuma harmun qara watanni,harta kai ga sunbamu notice tun wancan satin s**a bani notice nanemi taimakon yan uwa abunda nasamu bai kai ko rabi ba,

Nazo nan ina neman taimako ku kuma yan uwa na ne musulmai A ranar das**a bamu gobene zaicika hankalina atashe yake dan Allah duk mai hali yayi hakuri yataimaka Mun Dan Allah kar atozarta mu bansan yaya zanyi ba dan Allah kuyi hakuri kutaimakamun

Komun qanqantarshi karka raina idan kabada zaiyi amfani Dan Allah kutaimakamun kurufa mun wannan asirin Dan Allah nagode sosai

Ga masu niyyan taimakawa ga number na

9036091933

Palmpay fatima Aliyu Nagode sosai Allah yasaka Da Alkhairi

26/04/2026

INEC begins online recruitment for ad-hoc staff, invites Nigerians to apply.

24/04/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Mai girma Sakataren Ilimi na Karamar Hukumar Birni, Comrade Nura Sulaiman, yana sanar da dukkan wadanda s**a samu sakamakon jarabawarsu ta Samusu “Invalid”, da su gaggauta zuwa ofishin LEA daga yau zuwa gobe.
Za su rubuta sunayensu tare da lambar jarabawa (Exam Number) domin daukar mataki na gaba.

Sanarwa daga CCO KMC
Ibrahim Hamisu Maifada

21/04/2026
Want your business to be the top-listed Government Service in Victoria Island?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kmc
Victoria Island
08138121385