Hannu da Yawa

Website

Hannu da Yawa Hadakar kawar da matsalolin cikin al’umma.

07/10/2026

‎Ina kira da matasanmu da mu fito mu nuna min waye, kar ka duba me mutum yake dashi ko me zai baka.
‎
‎Badamasi Sulaiman Utai
‎Shugaban Kungiyar Utai ta Kwankwaso Ce

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Siyasarmu TV Aisha Yakubu Wudil Aminu Rabiu Sanata Boss Dan Maje Arewa Updates

"Wutar lantarki da Ruwan famfo ga kuma titin Kanyar Utai zuwa Utai da Hon. Yusuf Ibrahim Lajawa ya samarwa mazabar Utai ...
07/10/2026

"Wutar lantarki da Ruwan famfo ga kuma titin Kanyar Utai zuwa Utai da Hon. Yusuf Ibrahim Lajawa ya samarwa mazabar Utai ya duk aiki da ma aika-aikan da Lamba dayanmu ya yi".

Abubakar Dan muloniya Utai
Shugaban 'yan akwatu na mazabar Utai

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Aisha Yakubu Wudil Abubakar D Jafar Muhammad Madaki

“Mu na kira ga Hon. Engr. Muhd Ali Wudil da ya yi hakuri ya fawwalawa Allah, ya tuna da abinda ya faru a 2007 da kuma 20...
07/10/2026

“Mu na kira ga Hon. Engr. Muhd Ali Wudil da ya yi hakuri ya fawwalawa Allah, ya tuna da abinda ya faru a 2007 da kuma 2011”.

Usman Abubakar normal
Shugaban kungiyar APC TAKYAM Wudil

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Bashir A Musa Dandigiri Usman Dauda Danyaro Honourable Gago Wudil

07/10/2026

Ai ba ma gwamnan Kano ko Yahaya Adamu Garin Ali ba ko Ali Manager ko Kawu Sumaila ba hatta Asiwaju Bola Tinimbu sai ya ci zabe a 2027.

Habiba Mai Danwake
Shugabar matan kumgiyar Wudil APC radio media forum.

Hannu da YawaGaya ReportersGida Gida Reporters Kano central !!!Mubarak Adam WudilIshaq SojaBashir Shehu AchikaBoss Dan MajeBashir A Musa DandigiriMuhammad MadakiAbubakar D JafarHonourable Gago WudilUsman Dauda Danyaro

"In na kira ga 'yan ƙaryar Utai First,  da su kawo mana aiki uku da yafi Makarantar Model Primary School, Titin Utai zuw...
06/10/2026

"In na kira ga 'yan ƙaryar Utai First, da su kawo mana aiki uku da yafi Makarantar Model Primary School, Titin Utai zuwa Tsallewa da samawa matasa aikin da shugaban KH Wudil Hon. Abba Tukur ya yi daga 2023 zuwa Yau! Zan ba da 50,000".

Ali Abdu Utai
Tsohon babban mataimakin ga shugaban KH Wudil kan haraji

Hannu da YawaGaya ReportersGida Gida Reporters Kano central !!!Aisha Yakubu WudilMubarak Adam WudilBashir Shehu AchikaBoss Dan MajeBashir A Musa DandigiriMuhammad MadakiOkashatu Baba Wudil

Shi (Muhammadu Buhari) bai kasance yana da cikakken iko ba, banbancin shine ni zan kasance mai cikakken ikoPeter ObiDan ...
06/10/2026

Shi (Muhammadu Buhari) bai kasance yana da cikakken iko ba, banbancin shine ni zan kasance mai cikakken iko

Peter Obi
Dan Takarar Shugaban Kasa a NDC

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Siyasarmu TV Aisha Yakubu Wudil Boss Dan Maje Aminu Rabiu Sanata

"Abin da Aminu Warkal ya yi na fito da bindiga wauta ce da rashin mafaɗi."Hon. Hussaini Mai Riga Shugaban Jam'iyyar NDC ...
06/10/2026

"Abin da Aminu Warkal ya yi na fito da bindiga wauta ce da rashin mafaɗi."

Hon. Hussaini Mai Riga
Shugaban Jam'iyyar NDC na Kano

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Siyasarmu TV Aisha Yakubu Wudil Boss Dan Maje Aminu Rabiu Sanata

"Idan na zama shugaban kasar Nigeria bazan bar kasar nan naje kasar waje hutu ba ko na kwana daya acikin shekaru hudu."P...
06/10/2026

"Idan na zama shugaban kasar Nigeria bazan bar kasar nan naje kasar waje hutu ba ko na kwana daya acikin shekaru hudu."

Peter Obi
Dan Takarar Shugaban Kasa a NDC

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Siyasarmu TV Aisha Yakubu Wudil Ishaq Soja Aminu Rabiu Sanata Boss Dan Maje

06/10/2026

‎Ana cewa Utai ta rabauta da wata babbar kujera a gwamnatan ce to gaskiya wannan maganar a zahiri babu ita.

Mukhtar Yahaya Suraj
‎Daga mazabar utai a karamar hukumar wudil

Bana kwadayin zama shugaban kasa, Ina kwadayin yin aiki ne. Bazan kara Koda kwana 1 ba bayan shekaru huduPeter Obi Dan T...
06/10/2026

Bana kwadayin zama shugaban kasa, Ina kwadayin yin aiki ne. Bazan kara Koda kwana 1 ba bayan shekaru hudu

Peter Obi
Dan Takarar Shugaban Kasa a NDC

Hannu da Yawa Gaya Reporters Gida Gida Reporters Kano central !!! Siyasarmu TV Aisha Yakubu Wudil Ishaq Soja Aminu Rabiu Sanata Boss Dan Maje

Address

Kofar Yamma Wudil
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hannu da Yawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share