Hon Nasiru UMAR liman support group

Hon Nasiru UMAR liman support group

Share

Masha Allah

30/05/2023

Fatan mu Allah yabaka ikon yin adalci da tausayawa TALAKAWA musamu zaman LAFIYA DA SAUKIN TSADAN RAYUWAR a kasar mu Al farman (Annabin Rahama s a w).

30/05/2023

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH
MUNA TEYA SABBIN SHUGABANI MURNA FARA AIKI ALLAH BADA IKON REKON AMANA DA TAUSAYIN TALAKAWA ALLAH YABAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA DA SAUKIN TSADAN RAYUWAR DA MUKE CIKI ALFARMAN
(ANNABIN RAHAMA S A W).

30/05/2023

Allah sarkin sarauta

15/05/2023

Assalamu alaikum
Gaisuwa fatan alkairi agaremu

09/03/2023

Bamuji dadin yadda hukumar zabe mai zaman kata takasa tadage zaben 11-3-2023 na gwamnoni da yan majalisan jiha anma munafatan Allah yasa hakan tazama alkairi garemu bakidaya Allah katabbatar da nasaranka ga Adalai masu gaskiya da rikon amana a zabe mai zuwan.

10/02/2023

Yawan zage zage ko batanci ga shugabanni akasar mu bazai sa suji tausayin mu ba mukomawa Allah mutuba a gareshi munemi mafita daga gareshi.
Ya Allah kazabamana shugabanni masu tausayawa agaremu Alfarman {ANNABIN RAHAMA S A W}.

Photos from Hon Nasiru UMAR liman's post 09/02/2023
01/02/2023

Muna Mika sakon ta aziyar mu zuwaga Al ummar dutse dama jigawa Baki daya bisa babban Rashi na Mai martaba sarkin dutse (Alhaji Nuhu Muhammad sunusi)Muna ROKON ALLAH YA gafartamashi Allah ya sa tamu tazo mucika da imani.

26/01/2023

Kowa yatuna bara Bai ji dadin bana ba . Allah ka azurta kasarmu da shugabanni masu adalci da nagarta.

Want your business to be the top-listed Government Service in Yola?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Jambutu
Yola
ALHAMDULILLAH