21/03/2026
I fervently congratulate u and all the Muslim ummah around the world for a successful completion of the 2026 Month of Ramadan, RT.Hon.Binta Bello may Allah accept our ibadah and Du'a. and may he give us a peaceful Sallah celebration.... Fairwell 2026/1447AH RAMADAN.....we appreciates witnessing you...
18/03/2026
BAMBAM YIRI WARD
AMADADIN AL'UMAR WANNAN YANKI SUNA MIKA SAQON GODIYA WA ITA HAJIYA FATIMA BINTA BELLO SABODA TALLAFI DA TA TURA MUSU TA HANNUN CHIEF CAMPAIGN CO-ORDINATOR TA NA YIRI WARD WATO HON. MUHAMMAD MUSA JIYAWABI DA MR. MUSA WANDA YA GUDANA A GALADIMA YIRI BAMBAM.
ALLAH YASA KIYI NASARA A TAKARAR SENATOR GOMBE SOUTH 2027
28/03/2022
Zan sadaukar da dukiyata da rayuwata don na ceto yan Nigeria daga halin da suke shiki na talauci, yinwa, ta'addanci, rashin Aikin yi.
Cewar~ Atiku Abubakar.