03/02/2026
APPRECIATION NOTE TO HIS EXCELLENCY
ALHAJI ABBA KABIR YUSUF
Kumbotso Local Government is one of the fastest-growing metropolitan Local Governments in Kano State, with a rising population, an expanding economy, and increasing residential and agricultural activities. Despite its strategic importance, the Local Government had no General Hospital from its creation in 1991, a situation that severely affected healthcare delivery for its people.
Under the visionary and people-centered leadership of His Excellency, Alhaji Abba Kabir Yusuf, this long-standing challenge is now being addressed. In fulfillment of his promise to provide a General Hospital in every Local Government of the state, an ultra-modern General Hospital is currently under construction in Kumbotso town. This historic intervention will significantly improve access to quality healthcare and ease the burden on residents.
Beyond healthcare, His Excellency’s administration has demonstrated a strong commitment to grassroots development in Kumbotso through investments in infrastructure, education, agriculture, and urban development. His inclusive, accountable, and compassionate leadership continues to inspire confidence and accelerate development across the state.
On behalf of the government and people of Kumbotso Local Government, we express our sincere gratitude to His Excellency, the People’s Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, for this landmark achievement. The history of Kumbotso will forever remember his name for this enduring contribution.
Comrade Abdullahi Ghali Basaf
Executive Chairman,
Kumbotso Local Government Council
3rd February, 2026
06/01/2026
Press release.
Kumbotso LG
06/01/2026
An Kaddamar da Fara Gina Harsashin Babban Asibiti a Karamar Hukumar Kumbotso
A kokarin Gwamnatin Jihar Kano na bunkasa harkokin lafiya a fadin jihar, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da fara gina harsashin Babban Asibiti a Karamar Hukumar Kumbotso.
An gudanar da bikin kaddamarwar ne karkashin jagorancin Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, tare da jajircewa da kyakkyawan shugabanci na Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso, Comrade Abdullahi Ghali Basaf.
Da yake jawabi a wajen taron, Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran yusif ya bayyana cewa ma’aikatar lafiya ce ta bai wa Gwamna shawarar samar da wannan babban asibiti domin biyan bukatun lafiyar al’ummar Kumbotso. Bayan amincewar Gwamna, Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso ya bayar da filin da za a aiwatar da aikin.
Ya kara da cewa an hallara ne domin mika filin ga kamfanin da zai aiwatar da wannan katafaren aiki, tare da yin kira ga al’ummar Kumbotso da su bai wa gwamnati cikakken hadin kai domin ganin an kammala aikin cikin nasara.
Shi kuwa Hakimin Kumbotso, Barden Kano, Lamido Sanusi, ya yabawa Shugaban Karamar Hukumar bisa kokarinsa da jajircewarsa, tare da gode wa Allah Madaukakin Sarki da ya sanya wannan muhimmin aiki ya samu a lokacinsa. Hakimin ya kuma yi kira ga gwamnatin jiha da ta kammala aikin titin da ke shiga garin Kumbotso domin saukaka zirga-zirgar marasa lafiya zuwa asibitin.
A nasa jawabin, Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso, Comrade Abdullahi Ghali Basaf, ya nuna matukar godiya da yabawa ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa samar da wannan asibiti, wanda tsawon shekaru babu irinsa a Karamar Hukumar Kumbotso. Saboda haka, ya yi roko da a sanya wa asibitin suna “Abba Kabir Yusuf General Hospital”, duba da irin gagarumin tarihin ci gaba da Gwamnan ya kafa a yankin.
Shugaban ya kara da cewa a kaf fadin kasar nan, babu gwamna mai jajircewa wajen inganta bangaren lafiya kamar Gwamna Abba Kabir Yusuf, kasancewar d
05/01/2026
Cikin Hotuna: Yadda aka Kaddamar da fara aikin ginin Sabon General Hospital Kumbotso (ABBA KABIR YUSUF GENERAL HOSPITAL KUMBOTSO) yanzu haka.
28/07/2025
Assalamu Alaikum,
This is to inform the general public that, I have approved the appointment of the following notable personalities to serve in Kumbotso Local Government administration as Honorary Advisers:
1. Alh. Jafar Abubakar Mariri – Honorary Adviser (HA) on Transport
2. Hon. Umar Bako – Honorary Adviser (HA) on Commerce and Industries
3. Dr. Auwalu Rigafada – Honorary Adviser (HA) on Agriculture
4. Hon. Umar Uba Fawas – Honorary Adviser (HA) on Corporate Social Responsibility (CSR)
5. Hon. Hassan Gwazaye – Honorary Adviser (HA) on Natural Resources
6. Auwal Muhammad (Aisan) – Honorary Adviser (HA) on Health
7. Abubakar Gali Sh*tu – Honorary Adviser (HA) on Revenue Mobilization
8. Habibu Bala Muhammad – Honorary Adviser (HA) on Domestic Affairs
9. Muhammad Zangina – Honorary Adviser (HA) on ICT
10. Hon. Zilkifilu Alasan Danbare – Honorary Adviser (HA) on Youth Mobilization
11. Hon. Abubakar Idris (Zidane) – Honorary Adviser (HA) on Foreign Affairs
12. Dr Nazifi Umar (Alaramma) -Honorary Adviser on Education
13. Hon. Salihi Baban Yara- Honorary Adviser (HA) on Project Monitoring
Additionally, Hafiz A. Haruna has been appointed as Media Aide.
I am confident that these appointees will give their best in supporting the administration toward achieving its goals.
Congratulations.
27th July, 2025
Abdullahi Ghali Sh*tu (Basaf)
Executive Chairman, Kumbotso Local Government Council
23/07/2025
Yayin wata ganawa da mukai dashi ta waya matashin Nasiru babbo ya nuna jin daɗin sa kamar yadda kuke gani
Dan Allah jama'a ku tayamu Godiya zuwa ga me Girma shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso Hon Abdullahi Ghali Basaf bisa samo aikin babban asibiti da za'a gina A ƙaramar hukumar Kumbotso wanda me Girma Gwamnan jahar Kano HE Abba K Yusuf ya sahale za'a afara wannan aiki nan gaba kadan in sha Allah