Mujallar Kasuwar Kantin Kwari.

Mujallar Kasuwar Kantin Kwari.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujallar Kasuwar Kantin Kwari., Public & Government Service, NO241 dandago sabontiti, Kano.

21/05/2020

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
Da Sunan Allah Mai Rahma Maijinkai. Tsira Da Aminci Sutabbata Ga Annabi Muhammadu Saw.
Mun Bude Wannan Sabon Fegen Sbd Kawo Muku Ingantattun Bayanai Da Tahotanni. Dangane Da Abunda Yashafi Kasuwar Kantin Kwari. Daga Ofishin Shugaban Hukumar Kasuwar MD. Alh. Muhammad Bello.
Tare Dani Abba Yola.Jakadan Yada Labarai Na Ofishin Hukumar Kasuwar Kantin Kwari.
Allah Yabamu Sa'a Yayi Mana Jagora.
21th/May/2020.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


NO241 Dandago Sabontiti
Kano