04/09/2022
Charging problem
I'm open this because to expending my business
04/09/2022
Charging problem
Assalamu Alaikum
Ina kira ga gwamnan jihar borno daya cire hannan sa daga cikin azzaluman kasar nan saboda kai kana da mutunci agurin jama'ar ka da yan nijeriya. saboda su duk wanda su kaga zai tai maki talaka duk yanda zasuyi sai sunga bayan kawaye kuma da yardar allah kwankwaso yafi karfinsu da yardar allah.
04/08/2022
Ya yan'uwa yan arewa musamman matasa kada mu kuskura mu zabi Ahmad bola tinubu .
Shine wanda ya kirkiri kungiyar OPC wanda take cima yan arewa mutuncin da sauran mugayen halayensa.
Iigth problem
01/08/2022
Wannan page na n**e shi domin tallata kasuwane cina da sau ka k**a customers dina gurin cani kai ya dan haka duk wata matsala ta wayoyin ku ku sanar damu da yar dar Allah zamu share maku hawayen ku.