MAGANIN SIKILA, TAMOWA DAKUMA TSILA
Asamu NoNon Rakuma Ma'ana Macen Rakumi Amman wanda ba'a Kadashiba Kuma Sai wanda Aka Tatsa Aranar Dakuma Fitsarinshi Namijin Rakumi Shima wanda Akayi Aranar Sai Agaurayasu Da NoNon Arinka Sha Kuma Ana Safawa Ajiki Safe Da Rana Da Yamma Kamar babban Cokali insha Allah Allah Zai bada Lafiya
Dr. Malam Abubakar Mai Lahu Funtua
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Malam Abubakar Mai Lahu Funtua, Library, .
MAGANIN JINKIRIN MAGANA (I'INA) DA SAMUN FASAHA
Asamu Zuma Ta Hakika Sai Asamu Gishiri Arinka Shafama Yaron Akarkashin Harshenshi insha Allah Allah Zai bada Lafiya
MAGANIN BASIR GA MAI QARANCIN HUTU
Asamu Gero wanda ba'a Surfaba Adakeshi Aturmi Ayi Fura, Sannan Asamu NoNon Shanu Mai Kyau wand ba'a Gaurayashi Da wani Abu ba Sai Arinka Shan Kofi Daya Kullum insha Allahu Allah Zai bada Lafiya
MAGANINI ZAFIN CIKI
Asamu Garin Sha'ir Kamar Kofi uku Dakuma Zuma Da Sikari Daidai Gwargwado Yanda Zaiyi Zaki Sai Ahadashi Da Ruwan Sanyi Kamar Farau-Farau Sai Arinka Sha Da Zarar Angama Cin Abinci insha Allahu Allah Zai bada Lafiya
MAGANIN CIWON CIKI MAI TSANANI
Asamu Garin Dawa Ayi Talge Dashi Amman Dawar Kada Asurfata, Sai Arinka Shan Talgen Da Zafi-Zafinshi, Da Safe Da Rana Da Yamma insha Allahu Allah Zai bada Lafiya
MAGANIN CIWON BAYA
Asamu Garin Alkama Kofi biyar Sai Garin Hulba Kofi Daya Sai Agauraysu Tare Adamasu Da Ruwan Sanyi Asha Kofi 1 Da Safe, Daya Da Rana Da Daddarema Hakan Za'asha Kafin Akwanta insha Allahu Allah Zaibada Lafiya
MAGANIN CIWON QIRJI
Asamu Garin Alkama Ayi Kunu Dashi Kuma Asa Sikari Sai Arinka Sha Da Safe Rabin Kofi, Da Ranama Haka Haka Zalika Da Daddarema Asha Rabin Kofin insha Allahu Allah zaibada Lafiya
MAGANIN TSUTSAR CIKI
Asamu Jar Kanwa Asanyata Awuta Saitayi Jajir Sai Atsomata Ciki Ruwa Asha Ruwa Insha Allahu Allah Zai bada Lafiya
MAGANIN CIWON GABOBI
1. Kalgo
2. Samsami
3. Gaude
4. 'Bagai
5. Kabdodo
Sai Ahadasu waje Daya Adafasu Cikin Tukunya Arinka Sha insha Allahu Allah Zaibada Lafiya
GABATARWA
Bismillahirrahmanirrahim, Assalama Alaikum 'Yan Al'umar Musulmai baki Daya Duniya, Da Farkodai Sunana Abubakar Ibrahim Umar Dan Dugu inda Kukafi Sani Da Dungun Ma'azu
Sunan Da Akafi Sanina Dashi Shine Abubakar Mai Lahu Funtua, Anhaifeni Cikin Garin Funtua Dake Jahar Katsina State Awata Anguwa Maisuna Layin Magaji Wadda Ake Kira Dandutse ward, Anan Na Girma Harnayi Karatuna Na boko Dana Addini, Lallai Nasamu ilimi Daidai Gwargwado Kuma Alhamdulillah Nagodema Allah, Allah Yayimini baiwa Masu Yawa wanda Saikun Zauna Dani Zaku Fahimci Hakan, Abisa Hakanema Mutane Suketa bani Shawara Akan infara buga Littattafai ina Saidawa ina Samun 'Yan Nakashewana, Hakan Yasa Na Aminta Da Shawarwarinsu Nafara Rubutawa Kamarna Soyayya, Yaki Dakuma Na Zamantakewar Aure, To Yanzu Kuma Shine Nazauna Nayi Shawara Akan inrubuta wannan Littafin Na Magunguna Domin Al'uma Takara Qaruwa Dani, Ga Lambobina Kamar Haka:
09065819867
09024521180
